MAGANIN CIWON ULCER

MAGANIN CIWON OLSA ( ULCER )


CIWON UWAR HANJI WATO OLSA
stomach ulcer

☏+2347066620951

Wannan ciwo ya kasu biyu:

1-Olsa mai kama qirji shine saman uwar hanji.
 
Alamominta: ciwon qirji, saurin jin yunwa, da daurewar
qirji tokarewar nunfashi, da zafin jiki da zazzavin lokaci- lokaci.

Idan tadade a jikin mutum zata haddasa buguawar
zuciya da dumin ciki da gigicewa da kasala da vacin rai.

Maganinta: Sai a sami dakakken garin alkama da garin
almawafiq a ringa sha da Nono ko madara fik sau uku a rana.

2-OLSA MAI KAMA CIKI:


Alamominta: sun hada da daurewar ciki da duminsa jin
yunwa akai akai, damuwa da saurin fushi da daurewar
ciki zuwa gindin cibiya.

Maganinta: Sai a sami barkono "Tsiduhu" sai a sami
kabeji zogale sai a hada da kayan yaji a daka sai a ringa
ci sau uku a rana abinci.
Ko kuma a nemi bagaruwa a dakata a hada da gujiya sai
a daka a ringa sha a madara fik.

Ko kuma a nemo ganyen zogale da habbatus-sauda a
ringa shansa a shayi ba madara ko kuma a nemi tuffa a
dakata da dabino sai a ringa ci safiya da dare.
Ko kuma a daka danyar shinkafa da zogale a ringa ci a abinci..

Ko kuma a samo sassaqen faru a daka shi da kayan
qamshi za'a warke. A ringa ci a abinci.

Abincin da ake so mai Olsa ya ringa ci shi ne:
'yan ringa cin abinci mai dabi'ar baridi (sanyi) kamar
salak kwado ko kwadon zogale ta rama da yawan cin
shinkafa 'yar gida. Wadannan suna daga cikin abinci mai Dabi'ar sanyi.

Abubuwan da mai Olsa zai guda.

Lallai ne ya daina cin abu mai zafi rau da mai sanyi
qarara ya nisanci cin jan nama ko ya rage cinsa ya
nisanci cin abin mai maiqo ko nama mai kitse.

Kuma da yaji yunwa ya nemi abinci kada ya bari sai
cikinsa ya fara qullewa.
Idan Olsa tai qarfi tana iya haddasa yawan hamma vacin
rai tsorata haka kawai, damuwa da ka da kasalar jiki
daka ci abinci sai ka ji bacci kake so.


▩↭. MATSALAR ULCER ↭▩

☏+2347066620951
✤ sirrin ✤mallakar✤ miji

Islamic medical center za'a samu wadannan magunguna a samu karamin cokalin kumasoriya da na
habbatussauda a kadasu da madara(peak milk) rabin
gwan-gwani a rinka sha sau biyu a rana za a sha
mamaki.

✤ MAGANIN OLSA ✤
● Man habbatusauda
● Man Hulba

A dinga sha da safe kafin aci abinci da yamma kafin a kwanta.

❀≪ -Ana cin guda daya tak a rana domin samun
cikakkiyar kariya daga kamuwa ga cutar olsa (ulcer) mai tsanani.

❀≪ -Mai cutar olsa (ulcer) na iya ci kafin karin kumallon
safe, idan ya rinka yin haka har tsawon sati biyu, to insha
Allah zai rabu da wannan cuta ta olsa (ulcer).

1. Ka samu ganyen Kabeji (irin na jan kabejin nan yafi
kyau). Ka sameshi ka yankashi Qanana, kayi blending
dinsa (wato akirbashi acikin blender) arika shansa.

Wannan yana magance Ulcer acikin Qasa da
kwana ashirin marar lafiya zai warke in sha
Allahu..

2. Ka samu Garin ganyen kabeji (cokali 7).

- Garin Tafarnuwa (cokali 3).

- Garin ganyen Na'a-Na'a (cokali biyar).

Ka gaurayasu baki daya acikin zuma mai yawa.
Marar lafiyan zata rika shan cokali uku-uku safe da rana da yamma.

In sha Allahu koda irin Olsar nan mai sa amai, ko zubar
jini duk zata dena kuma zata warke da
yardar Allah.

3. Ka samu Man tafarnuwa Qaramar kwalba
guda. Man Kabeji shima haka. Sannan ahada da
man Habbatus Sauda (na H/sauda din yafi
yawa).

Sai ahadasu waje guda arika shan cokali biyu
kafin karyawa (before breakfast). Cokali biyu
kuma bayan sallar Isha'i.

In sha Allahu zata dena jin wadannan Qurajen,
kuma lafiyar zata samu gareta.

WALLAHU A'ALAM.




Post a Comment (0)