*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*
Yadda Ake Hadin Turaren Gaban Mace Don Matsi Da Sa Dandano
Zaki nemi kayan hadi kamar haka:
* Garin nahal
* Garin yayan bagaruwa
* Garin kanunfari
* Farin miski
*Bayani:* Zaki samu wadannan kayan hadin ki hadesu guri daya ki kwaba sai ki busar ki dunga turare da shi a gabanki, hmmmm yar zaki ga yadda mai gida zai rude.
Wabillahi Taufiq.
Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*
Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*
*- Zauren Macen Kwarai-*
*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da suke, ta wa'innan numban;* 👇 👇 👇
08162268959,08038902454