KI KULA DA NONON KI




SIRRIN RIKE MIJI

Ki kula da nonon ki a koda yaushe domin shine darajar ki

ina maccen da ta haihu nonon ta ya zube ko ya dauke ki nemi *Dr bodmas* domin neman lafiyar ki


          *☆ ZUBEWAR NONO ☆*

⌣̀_⌣́ da kayan gyaran sa Wasu matan daga sun yi haihuwa daya
Zaka ga nononsu ya zube, hakan yana damun maigida idan kina san yin maganin wannan matsala sai ki nemi.

〇・ habbatussauda
〇・ hulba
〇・ alkama
〇・ gyada
〇・ ridi
〇・ danyar shinkafa
〇・ busasshe karas:

Duk ki daka su waje daya, kina yin amfani dashi a duk wani sa'i wane lokacin kina amfani da wannan hadi:

       *♡´・ GYARAN NONO ² ・`♡*

tabbas matsalar nono tana da yawa domin zaka ga wasu matan nonon su ya kwanta ko ya koma dan kankanin saka makon tso-tso idan kina San ya taso Yayi kyau sai kiyi wannan hadin ki gani .

づ・ albasa madaidaiciya
づ・ zuma
づ・ garin gero
づ・ madara:

ki samu albasa madaidaiciya ki yanyanka sai ki saka a tukunya da ruwanki ta tafasa shi sosai har sai ruwan ya koma baki, sai ki juye ruwan ki sami zumar ki mai kyau, garin gero ludayi daya, madara na gwangwani daya na ruwa sai ki juye
su kan ruwan tafasasshe albasa nan ki sha . 

Amma fa karki bari ya kwana baki shanye ba.

Wannan hadine da zai gyara miki nono.

      *👙⊂GYARAN NONO ³ ⊃👙*

Idan Ana so nono yayi kyau yayi laushi da sulbi da girma sai Ayi wannan hadin domin samun
waraka.

□ aya
□ gyada
□ ayaba (plantain)
◎ alkama
◎ madara:

Ki sami aya, gyada ayaba da alkama sai madara Zaki wanke ayarki sai ki hada da gyadarki ki markada su ki tashe dama kin yanyanka ayabarki
kin busar kinyi gari da shi kin tankade sai ki rikka diban garin plantain din kina hadawa da ruwan
ayaba gyadarki kina sa madara ta ruwa kina sha, zai gyara nono domin wannan hadin ne Wanda
A zamin su nana aisha suka yi amfani dashi domin karawa kansu ni ima


*Dr bodmas*
+2348039347743
Post a Comment (0)