RAYUWA DA KE




Rayuwa Dake 

Amincin Allah agareki masoyiyar zuciyata wadda gurina narayu atare dake .
Wai ina kikashigane ayau sahibata rayuwata nasonji lafiyarki Allah yasa kintashi lfy.
Masoyiyata kisani rayuwa zatayi dace idan babuki atare dani kisani rayuwa babu kaunarki atareni dani kamar mutunne babu abinci acikinsa kamar waya babu battery.
Sahibata ina kaunarki Azuciyata dan Allah karki tarwatsa man zuciyata da ta kadaitu da kaunarki.
Allah yasa kizamo farin cikin rayuwata har akarshenta ngd masoyiyata.

Asral ne...✍
Post a Comment (0)