KOWA YA DIBA DA ZAFI 04

🤷🏼‍♂ *_KOWA YA DIBA DA ZAFI // 04_* 👊🏻
Ya amince cewa shi talaka ne ita kuwa diyar masu da shi ce, to amma a ganinsa in dai akwai soyayyar baki da ta zuciya komai na iya faruwa, masamman yadda ta gama mutuwa masa a makaranta.
Sai dai ban san yadda iyayenta za su kalli matsalar ba, kenan ita za ta riqa: Share gida, wanke kwanoni, tsaftace ban daki da‎ madafa, sharan daki da debo ruwa, ta‎ kuma yi wa iyayensa wata hidimar? Da yake yana son ta qila shi ya ce duk ba sai ta yi ba, amma wa zai yi?
Zamu ci gaba insha Allah.

18/09/2018

Rubutawa: Baban Manar.

Gabatarwa: Abu-Unaisa.

Wallafawa:- Ãbûbäkår Êkâ.

Ya kai dan uwa mai Albarka ka taya mu yada wannan karatu/sako zaka samu lada mai yawa, domin yada ilimi yana da daga cikin Abubuwan da suke kusan ta bawa ga Mahalicci.
_______________________________

» Zauren *_📖MIFTAHUL ILMI📖_* (WhatsApp).

→ ‎Ga ma su sha'awar shiga Zauren 🔑 _*MIFTAHUL ILMI*_🔑 a whatsApp sai a turo da CIKAKKEN SUNA zuwa ga lambar mu *(07036073248)* ta ‎whatsApp.


Post a Comment (0)