KOWA YA DIBA DA ZAFI 05

🤷🏼‍♂ *_KOWA YA DIBA DA ZAFI // 05_* 👊🏻
Abin da galibin maza ba su gane ba shi ne, mace in ta ce tana son ka, za ta iya yin komai don farin cikinka, ba tare kuma da cewa kai ne ka nemi haka din ba, gani ta yi cewa wajibi ne a kanta ta yi haka din, ba za ta natsu ba kuma sai ta ga murmushinka.
To kai da ta ce ba ta son ka aka ce maka kunya ce, ko yaranta, ko aka qaryata ta, ka san cewa qiyayyannan har abada tananan kuma da wahala ka ji dadin zama da ita duk kuwa da cewa ta hayayyafa maka? In barci kake yi ka farka, mace ta wuce inda kake zato.
Zamu ci gaba insha Allah.

19/09/2018

Rubutawa: Baban Manar.

Gabatarwa: Abu-Unaisa.

Wallafawa:- Ãbûbäkår Êkâ.

Ya kai dan uwa mai Albarka ka taya mu yada wannan karatu/sako zaka samu lada mai yawa, domin yada ilimi yana da daga cikin Abubuwan da suke kusan ta bawa ga Mahalicci.
_______________________________

» Zauren *_📖MIFTAHUL ILMI📖_* (WhatsApp).

→ ‎Ga ma su sha'awar shiga Zauren 🔑_*MIFTAHUL ILMI*_🔑 a whatsApp sai a turo da CIKAKKEN SUNA zuwa ga lambar mu *(07036073248)* ta ‎whatsApp.


Post a Comment (0)