KOWA YA DIBA DA ZAFI 11

🤷🏼‍♂ *_KOWA YA DIBA DA ZAFI // 11_* 👊🏻

Qauna da soyayya su suke sa namiji ya yi wa mace kyaututtukan da bai taba zato ba, duk da cewa duk abin da zai ba ta kafin aure janyo hankali ne kawai da qaruwar soyayya, amma ba wajibi ba ne.

To kai da komai aka ce ko aka nuna ana so nan da nan ka bayar cikin rawan jiki, har ka nuna kana da hali a ci gaba, ba ka tunanin ko ta zo gidanka abin da za ta zama kenan?

Zamu ci gaba insha Allah.

25/08/2018

Rubutawa: Baban Manar.

Gabatarwa: Abu-Unaisa.

Wallafawa:- Ãbûbäkår Êkâ.

Ya kai dan uwa mai Albarka ka taya mu yada wannan karatu/sako zaka samu lada mai yawa, domin yada ilimi yana da daga cikin Abubuwan da suke kusan ta bawa ga Mahalicci.
_____________________________________

» Zauren *_📖MIFTAHUL ILMI📖_* (WhatsApp).

→ ‎Ga ma su sha'awar shiga Zauren 🔑 _*MIFTAHUL ILMI*_🔑 a whatsApp sai a turo da CIKAKKEN SUNA zuwa ga lambar mu *(07036073248)* ta ‎whatsApp.


Post a Comment (0)