KOWA YA DIBA DA ZAFI 12

🤷🏼‍♂ *_KOWA YA DIBA DA ZAFI // 12_* 👊🏻

Ana maganar shige-shige ne, in dai budurwa ce ba za ka gane komai ba a nan, don ba ta san kan duniya ba tukun, mafita kawai ka dubi iyayenta, matuqar ka ji ba su da ruhin addini to ka yi wa kanka alamnashraha.

Mace mai zuwa wajen boka tuni za ta halakar da kai da kishiyarta, don kishiya ma nata za su ce ta miqe a tsaye, daganan gida ya gama wargajewa, bokaye sun sa hannu a ciki.

Zamu ci gaba insha Allah.

26/09/2018

Rubutawa: Baban Manar.

Gabatarwa: Abu-Unaisa.

Wallafawa:- Ãbûbäkår Êkâ.

Ya kai dan uwa mai Albarka ka taya mu yada wannan karatu/sako zaka samu lada mai yawa, domin yada ilimi yana da daga cikin Abubuwan da suke kusan ta bawa ga Mahalicci.
_____________________________________

» Zauren *_📖MIFTAHUL ILMI📖_* (WhatsApp).

→ ‎Ga ma su sha'awar shiga Zauren 🔑 _*MIFTAHUL ILMI*_🔑 a whatsApp sai a turo da CIKAKKEN SUNA zuwa ga lambar mu *(07036073248)* ta ‎whatsApp.

Post a Comment (0)