KOWA YA DIBA DA ZAFI 02

🤷🏼‍♂ *_KOWA YA DIBA DA ZAFI // 02_* 👊🏻
A gabansa take tsayuwa da wasu samarin, wani lokaci sai ta bar su sannan ta zo wajensa, tunda ta ce babu kamarsa sai ya share, amma fa ta ce kar ya yi wata alaqa da iyayenta sai ta gama shiryawa.
Mutumin naka har da haka bai gane ba, wata jumu'a da ya yi mata waya cewa yana kan hanya sai ta ce masa ya zo gobe da Azuhur ba za ta iya fitowa ba, kuma gaskiya ta gaya masa, amma da ya zo din sai ya halarci daura aurenta, ashe gayyatarsa ta yi!
Zamu ci gaba insha Allah.

16/09/2018

Rubutawa: Baban Manar.

Gabatarwa: Abu-Unaisa.

Wallafawa:- Ãbûbäkår Êkâ.

Ya kai dan uwa mai Albarka ka taya mu yada wannan karatu/sako zaka samu lada mai yawa, domin yada ilimi yana da daga cikin Abubuwan da suke kusan ta bawa ga Mahalicci.
_______________________________

» Zauren *_📖MIFTAHUL ILMI📖_* (WhatsApp).

→ ‎Ga ma su sha'awar shiga Zauren 🔑 _*MIFTAHUL ILMI*_🔑 a whatsApp sai a turo da CIKAKKEN SUNA zuwa ga lambar mu *(07036073248)* ta ‎whatsApp.


Post a Comment (0)