KOWA YA DIBA DA ZAFI 01

🤷🏼‍♂ *_KOWA YA DIBA DA ZAFI // 01_* 👊🏻
Don qauna ina qaunarka, sai dai ina so ne ka sani ba bauta zai kai ni gidanka ba, ko a gidammu akwai mai mana aiki, kuma mu iyayemmu ne ma suke taimaka mana wasu abubuwan.
Wannan in dai soyayyar kake nema ba sha'awace ta dabaibaye ka ba ta gama isar maka da saqo, sauran ya rage naka.
Zamu ci gaba insha Allah.

15/09/2018

Rubutawa: Baban Manar.

Gabatarwa: Abu-Unaisa.

Wallafawa:- Ãbûbäkår Êkâ.

Ya kai dan uwa mai Albarka ka taya mu yada wannan karatu/sako zaka samu lada mai yawa, domin yada ilimi yana da daga cikin Abubuwan da suke kusan ta bawa ga Mahalicci.
_______________________________

» Zauren *_📖MIFTAHUL ILMI📖_* (WhatsApp).

→ ‎Ga ma su sha'awar shiga Zauren 🔑 _*MIFTAHUL ILMI*_🔑 a whatsApp sai a turo da CIKAKKEN SUNA zuwa ga lambar mu *(07036073248)* ta ‎whatsApp.


Post a Comment (0)