*KUJI YADDA MARIGAYI SHIEKH_ALBANI_ZARIA* (Rahimahullahu) *YAYI*
*AMFANI DA HIKIMA YA HANA ZUBDA JINI A ZARIA*.
_SHEIKH ALBANIY YACE:_
_"Na sha gaya muku Jama'a. Haka kawai 'yan siyasa suka hada kai da jami'an tsaron Nigeria a 'karkashin jagorancin Hafiz Ringim suka kama ni. Su sun san cewa 'karyane_
_banyi laifin da suke tuhumata ba kuma kowa ya san cewa 'karya suke yi ni ba 'dan boko haram bane. Wallahi sun san cewa ni 'dan boko ne kuma daga cikin wayanda suka sa aka kama ni har shi Hafiz Ringim 'din kakaf babu wanda yayi karatun boko zalla kamar yadda nayi. Amma ganin cewa ina harkar addini sai suka yi tunanin cewa ni bagidaje ne"._
..
_"Tunaninsu shine; in sun kamani to almajirai na zasu fito shi kenan daga nan sai su mayar da Zaria ta zama Maiduguri._ _Kurkukun Kaduna kewaye ta suka yi da makamai da_
_tankokin yaki. Garin nan na Zaria kuwa cika shi suka yi da makamai"._
..
_"Da muka tashi mu kuma sai muka yi amfani da manhajin Ahlussunnah Wal Jama'a. Abun da muka yi sai muka maka su a kotu sannan kuma muka dinga rubuce-rubuce a jaridu da other medias. Ba'a dade ba kotu ta wanke ni tace kuma sai sun biyani diyyar_
_naira miliyan 'daya"._
..
_"Yanzu me kuke tunani inda ace mun biye musu mun 'dauki makami?_ _Meyiwuwa da har yanzu ana nan ana fafatawa a 'kasar Zazzau._
..
_Da yanzu an zubar da jinin da baza mu iya kare kanmu ba a ranar lahira._ _Amman kunga babu rikici kuma Allaah ya 'dora mu a kansu._
..
Allah Muke roko da ya karemu daga sharrin mai sharri".
..
*SOURCE: TAFSEER NO. 91, 2013.*