LIMAN DA KURA

LIMAN DA KURA


Wani limami ne ya fito zuwa masallaci da asuba sai yaji mutane sun taho a guje yaji suna cewa jama'a ku tare mana ita karta gudu.Liman yana waiwayawa sai yaga Kamar akuya,sai yayi wuf ya kunshe ta da babbar rigar shi.Mutanen na zuwa sai daya daga cikinsu yace ma liman amma baba ka chika jarumi.Sai Liman yace yaro ai ni tun Ina yaro jarumi ne.Sai Mutumin yace ma Dan uwansa miko man takunkumin nan in Sanya mata.Sai Liman yace yaro Mina kama ne? Sai yaron yace ai kura ce baba ka kama!kafin ya karasa fadi har liman ya fadi kasa a sume.🤣🤣🤣🤣🤣🤣
Post a Comment (0)