NI'IMA ABIN SO

*KI KULA DA KANKI GROUP*👰



 *NI'IMA ABIN SO*

*KAYAN HADI*

Dabino
Kanumfari
Mazarkwaila


*YADDA ZA KIYI*

Uwargida ki samu dabino manya ki 'bare ki cire kwallon sai ki samu gora ki zuba a ciki ki samu ruwa ki zuba sai ki nemi kanumfari ki zuba a ciki ki sa mazarkwaila kaďan a ciki ki bari su jiku ki dinga sha... wannan hadin na matukar kara ni'ima yar uwa.

*KI KULA DA KANKI GROUP*👰

Maman Usman
08032629076

Ban hana a turawa yar uwa ko kuma group ba saboda samun lada,amma idan aka canza min post ban yafe ba.


Post a Comment (0)