YANDA AKE AMFANI DA SABULUN SALO WAJAN GYARAN JIKI

🇪🇬 *ĐØĆŦØŘ ΜΔŦΔ* 🇪🇬
            *ʍataռ aʟɮaʀҡa*
                  *ɢʀօʊք*
       💻 *08080468731*

🚑 *ɖօċtօʀ ʍata ɨsʟaʍɨċ ʍɛɖɨռɨċɛ ċɛռtɛʀ ʏօʟa*

YANDA AKE AMFANI DA SABULUN SALO WAJAN GYARAN JIKI


*INSTAGRAM USERNAME*
doctor_mata_Egypt

Yana da kyau mata su san yadda ake hada irin wannan
sabulun domin gyaran jiki ko kuma don sana’a. 

Yawan shafe –shafe yana bata fatar jiki don haka idan ana shafa abu kadan a fatar jiki, ya fi amfani da kuma
gyaran fata.

 A yau mun kawo muku hanyoyi daban- daban wadanda za a yi amfani da sabulun salo don gyaran fata .

✔Abubuwan da za a bukata
🇪🇬Sabulun salo
🇪🇬Zuma
🇪🇬Bitamin E
🇪🇬Man almond (za a iya samun sa a shagunan kayan kwalliya)

Hadi 1⃣
A daka sabulun salon ko kuma a saka abin kankare
kubewa a kankare. 
Sannan a zuba ruwa domin ya narkar da sabulun. Sannan a zuba ‘bitamin E’ da man ‘almond’sai a kwab su sosai. Irin wannan hadin na
gyara fatar jiki da kuma sanya ta subul da laushi.

Hadi na 2⃣
🇪🇬Sabulun salo
🇪🇬Man kadanya
🇪🇬Ruwan ganyen ‘aloe bera’

A narka man kadanya a ruwan zafi sannan a narkar da sabulun salon shi ma. 

A samu gora a zuba hadin man kadanyar tare da na man kawas a da ruwan ganyen ‘aloe bera’ sannan a girgiza su domin su hadu sosai.

Za a iya amfani da shi nan take daga gama hadi ko
kuma a zuba a bar shi tsawon sati biyu sannan a fara amfani da shi.

Hadi na 3⃣
🇪🇬Sabulun salo
🇪🇬Zuma
🇪🇬Kurkum
🇪🇬Man kwakwa
🇪🇬Man Zaitun

Bayan an narkar da sabulun salo a ruwan zafi, sai a
zuba zuma da kurkum da man kwakwa da kuma man
zaitun. A zuba su a cikin gora sannan a girgiza sosai
domin su hadu sosai, sannan sai a zuba a murta.

Za a iya amfani da wannan hadin nan take ko kuma a
jira ya yi tauri bayan sati biyu sannan a fara amfani da shi.
Wannan hadin yana magance kurajen gumi ko na fuska da wasu cututtukan fata.

   🇪🇬 *ĐØĆŦØŘ ΜΔŦΔ* 🇪🇬
     💻 *08080468731*

 *MUNA SAIDA KAYAN MATA KAMAR HAKA*
✔ *Maganin girman breast nono wasu mata sunyi magunguna har sun gaji amma basu dace b allah sarki*

✔ *Girman hips duwawu ku gwada magungunanmu domin kuga yanda duwawunku zasu koma*

✔ *Maganin Infection ciwon sanyi, kaikayi, kuraje da fitar farin ruwa Akwai matan da zasu magani ya dauke yadawo karfinsu har ya kare*        

       🇪🇬 *ɖơĆŧơř mąŧa* 🇪🇬
       💻 *08080468731* 

✔ *MALLAKA*
Akwai mallakar miji ko mallakar saurayi sannan akwai na farin jini

✔ *akwai maganin da zaisaki kiba sosai kiyi jiki sannan*

✔ *akwai na sliming wanda zaki rage tunbi da jiki*

✔ *Akwai maganin gashi da na gyaran jiki*

✔ *akwai sabulayya d turarukka humra da sauransu* 

✔ *akwai hadin gyaran HQ* 

✔ *Akwai ingantaccen matsi wanda zaisa gabanki ya matse sosai kamar baki taba sanin namiji ba a rayuwarki*

✔ *akwai magungunan karfin maza d rashin saurin release akwai na karfin azzakari*

✔ *Akwai matan da basa sha'awar saduwa sannan sunajin zafi lokacin jima'i*
*Kuzo mu taimaka maku insha allahu zakuga amfanin magungunan mu*

✔ *Muna gyaran amarya complete settings ango ya dingi ihu a daren farko yana fadin nabaki babata*

✔ *Muna yiwa matar d ta haihu hadi domin gyaran jikinta da kuma dawo d ni'imar ta kamar bata haihu ba*
                   *@*

  🚑 *ɖơĆŧơř mąŧą ıŞٳąmıĆ mɛɖıĆıŋɛ Ćɛŋŧɛř ყơٳą*🚑

      🇪🇬 *ɖơĆŧơř mąŧą*🇪🇬
            💻 *ɯɧąŧŞąקק*
           *08080468731*

          📲 *Ćąٳٳ ŋųmცɛr*
               *07034792569*

*ɨռstaɢʀaʍ ųŞɛřŋąmɛ*
ɖօċtօʀ_ʍata_ɛɢʏքt
     
  🇪🇬 *ɖơĆŧơř mąŧą* 🇪🇬
Post a Comment (0)