SIRRIN RIKE MIJI 01

*(RANAR MONDEY)*
*SIRRIN RIKE MIJI* ABUBUWAN DABAXAKI AIKATABA LOKACIN SEX
Zamujero abubuwa dayawa Wanda bekamata ki aiakatasuba Alokacin daake sex ba domin aiaktasu yana kashe dadin sex koyana illata lafiyarku keda mijinki kokuma gabakidaya yana cire sinadarin da ake jin dadi agurin sex
*1* Alokacin da kika bushe lokuta da dama zakiga anzo yin sex kamar miji yayawaitayi kamar sau 3 arana kokuma yayawaitayi asatin zakiga ruwa jikinki ya kare koda ke me ruwa ce ko da kina shayen shayen abubuwa akwai ranar dazakijiki kwata kwata baki da ruwa saboda yawan yin sex ko wani dalili daban ko wani tnani dakikasa aranki.irin wannan lokutan dazakiga namiji yaytyi miki wassani amma kin ki kawo ruwan to kada ki kuskura ki aika ta saka ruwa a gabanki ko wani mai saboda gabanki yajike ki kawo ruwa dalili kuwa shine shi sex ana bukatar ruwa Wanda Allah yayishi naturally domin wannan sex wadancan suma munsan natural abubuwa ne amma shikuma bata wajan sex ake amfani dashiba saboda haka idan har kuna bukatar kuji dadin sex Allah yasanya wani ruwa mai kauri mai dadi na shaawa Wanda idan ya hadu danaki danshi dakuma asalin gabban da ake so su participating lokacin sex shine zai haifaar da sex me dadi sbda haka sanya ruwa ko wani mai a gabanki yana rage dadin sex agurin ki ta iya yiwuwa ke bazakiji komaiba amma a wajan mijin bazeji dadin sex din kamar kowace ranaba saboda wannan ruwan niiima da kike fitarwa ba karamin karamashi dadi yakeba Alokacin sex.
Sbda haka kokarin dazakiyi awannan Alokacin da kika bushe ruwa yaki pitowa ajiki zakiyi kokarine ki dauki ranki gabaki daya ki ajeshi agefe kituno wani Abu mai dadi daya taba faruwa dake arayuwa da yake saki nishadi kifara tuno wannan abun kawai sai kifara kai kanki cikin wani birnin soyayya Wanda dazarar yatabaki awannan lokacin zaki fara fitar da ruwa.Dan gskya wannan yanayi shi ake so mace tafara shiga kafin sex,baaso ke da mijinki kurika sex kamar na dabbobi gabanki babu ruwa yar uwa saannan baya ga wannan ruwa da oil da akesawa SBD ajika wajan wai Dan miji yasamu abinshi yawuce bayan wannan ma abun kunyane awajanki ace da namiji yana kalllanki saboda tsabar kin kekashe kinasaka ruwa wallahy abun kunyane .
Akwai maxan da nan gaba sai sun goranta miki SBD shi namijidazaran yakali irin wannan abun yafaru 😏zai para rainaki saboda yanxu zamanine daake yayin ruwa agaban mata saboda kowace mace ynxu da ruwa agabanta da wuya mace ta kafe gabaki daya,saboda haka bazeyi tnanin ga dalilin dayasa ki rashin ruwaba kawai tunaninshi zaitafi ga cewa kawai ke baki da ruwanne to daganan zai para wasu tnane tinane wannan kafewar yanasa kirasa mutunci agurin namiji saboda haka yar uwa kiyi kokari duk lokutan dakikasa kawo ruwa zaki iya dabara ,dabarar dazakiyi kuwa itace kitashi adaidai wannan lokacin( shiyasa nace kowace mace taaje sina darai agidanta).
Kisamu madara cikin cup ki hada da Zuma kishanye gaba daya awannan lokacin,zakin idan har yayi yawa zakiji jikinki yana wani irin tsuma ,wannan tsumar dajikinki yakeyi zakiji daantabaki awannan lokacin zakiga kina fitar da ruwa ko da kuwa cikin Minti biyu kike dashan wannan abun.
Haka kuma bayanshi akwai wani zaki iya hada madara da Lipton saiki sa mishi Zuma SBD zakin wannan zumar yana saurin tayar da shaawan mace da madara gsky suna kokari sosai wajan tayar da shaawan mace saboda haka saikiyi kokari kishanye su gabaki 1 a wannan lokacin zaki ji gabaki daya jikinki yana wani.....
Saboda kodawasa karkisaki kifara wai namiji yanemeki babu ruwa ajikinki ba mutuncinkibane azo keda miji zaayi sex kina saka oil ko ruwa ba mutuncikibane anbar wannan yayin tun shekaru dasukawuce abaya.
Yar uwa kikama mutuncinki kirike agaban mijinki duk wani Abu dazeyi kasa dake Alokacin sex kar kiyadda dashi kiyi kokari yazamna awannan lokacin sex akullum Asama kike.

        💕SHALELE CE💕


Post a Comment (0)