✔Abu na biyu abinda zan kara Jan hankalinki akai kadaki aikatashi a lokacinda za'ayi sex shine a gaskiya matan hausawa nafada nasake fada nikuma munada sakaci tawa innan bangareni haryanzu nasan ina fada nasan akwai masu aikatawa haryanzu akwai mata Wanda suce zuwa gadon aurensu da pant kisani yar'uwa duk lokacinda kika fahinci da namiji yanada sha'awan yin sex a wannan ranan to kada kihau mishi kan gadonshi da pant koda ke dabi 'arkice kinasaka pant maganata gaskiya mah a matsayinki na matar aure bai kamata kina kasa pant kina kwanciya dashi bah nasani dacewa ana magana cewa kada kije kibude baganki yayinda kike kwanciya kibari iska tana shige miki can ciki tabbas wannan haka yake baikamata ba saboda iska idan tana shiga gabanki nan ma sabon wani matsala ne ammana kiyi kokari a bayan lokacinda kuka gama sex dinku zaku kwanta kinada mayafi kinada bargo kinada blanket Wanda zakija kirufe jikinku daga cibiya zuwa kasa koda ba zafi ake bah akwai mayafi Wanda zaka rufe jikinka dashi daga cikinka zuwa kasa saboda kada iska taringa ratsa cikin HQ dinku amma duk da haka kiyi kokari kiga cewa baki kwana da pant a jikinki haka nan kuma akwai matanda suke zuwa kan gadonsu babu tsari wa namiji tayiyu kinyi wanka ne daga yin wankan nan babu wani kin zauna kiyi dressing kanki yadda yakamata yadda zakiyi sha'awan kawai dagake sai zani a kirji ko daga ke sai towel kifada masa kan gado ke kina jira azo ayi sex kisani yar'uwa sex wani abune Wanda yake bukatar jan hankali Wanda yake bukatar sai kayi wani playing roll kafin a aikata shi a baya lokacinda kikayi wanka kika tabbar kin wanku zaki zauna ne a gabanshi cikin jan hankali kina wani wannan zaki samu kaman wani mayin da kike amfani dashi idan zaki kwanta kizauna kina wani lelaye jikinki kina shafa mayin kamar kinaso kamar bakiso yadda duk inda kikasa hanunki kika taba jikinki yana kallon wurin wana wannan ba shafa man zakiyi bah zaki dinga wannan abin cikin jan hankali yadda hankalinsa zai dinga kaiwa wurin da haka da haka zakidinga shashshafa jikinki kamar kinayin shafa mai zaki dinga shashahafawa idan har yana kallonki a daidai wannan lokacin nasan yariga yagama tsuma sa'an nan kuma sai kizo bangaren kamshi kibibbi gabobin jikinki kowanne kibashi kalan sinadarin turarenda yakamata bayan nan kuma karkice wai ai yagama ganinki niket a lokacinda kike shafa mayi aaaaah kara dauko rigan baccin Wanda idan kinsan zata kara miki kyau takara fitarda halittanki kidaurata a kai wannan zaisa yakara rikicewa kodai za'a hanashine to kin gani irin wannan kwalliyan da kikayi da wannan rigan baccin zai kara miki class a wurin sex saboda su maza basason kawai mace tazo tayi wanka tazo ta kwanta masu da wannan watama haka zatazo ta kwanta masu shame shame ba dadin gani a nason kikoyi jan hankalin namiji a yayin da zaki kawoshi kan gado wannan rigan baccin dazaki sakata idan kinsata itama bawai zaki tsaya sharere a gabanshi bane aaaaah zaki fara tuttura masa boss dinki tabaya yana kallah kina wani daddaga rigan tabaya kina daga gefenta kina bayyana abinda yake bayan yana kallo a haka a haka kina mai magana kina wannan dinsa bawaifa a kan gado ake wasa bafa yar'uwa wasanni ana farasune tun daga kasa tayiyuma a falo koh a daki kingama saka rigan baccinki zaki kamashi da wasannin nan tun kunayi a tsaye harku zauna daga nan ne har a fada kan gado bawai in antashi maganan sai dai a hau kan gado ayishi bah kisani a daidai wannan lokacin ko position na brst dinki bayayin yadda yakamata yarikita da namiji lokacinda kike kwance saboda haka yanada kyau idan zakuyi wasanni kufarashi daga tsaye Wanda idan Anfarashi a tsayen nan zai samu komai da komai yagansu sosai yatabasu yadda yakamata saboda haka yar'uwa kiguji kwanciya da pant a kan gadonki kiguji kwana da kaya a lokacin sex amma kuma itama wannan rigan baccin dana gaya miki Wanda zaki sakata takare yawace bawai zakije kihau kan gado da itaba idan kika gama jansa da wasanni a tsaye a zaune dazaran zaku fada kan gado zaki cire rigan baccinki saboda yasamu kyaukyauwan samun madafa a cikin jikinshi
💕SHALELE CE💕