TAMBAYA TA 3716

*Assalamu Alaikum*
.
.
*Tambaya ta 3,716:*
=
Mijina yamutu yabarmin yara hudu to ana juya dukiyarsu ana bani riba duk karshen wata to mahaifiyata tana cewa nabata kudin gaba daya shin yahalatta nadauki ribar nabata gaba daya???
=
=
Amsa
=
_To akan wanne dalili ake baki ribar bayan kuma ansan cewa ba naki bane? To garama ke tunda ke mahaifiyarsuce dan kinci kudin nasu baza'a tsananta mikiba sedai ace baki kyautaba amma ita mahaifiyarki babu dalilinda zatace ki dinga bata hakkin marayu tana lashewa to wannan kam babu shakka zaluncine kuma tana jefa kanta cikin hatsari wanda inhar bata tuba ta biyasu hakkinsuba to lallai ta shirya gamuwa da fushin Allah, Inso take taci wani abu to sedai taci naki amma bana wadancan marayu ba****_
=
=
Allah Yasa mudace
 .
.
*DAGA ZAUREN*

*KITABU WAS SUNNAH*
.
*مجلس تعليم الكتاب والسنة*
📓📔 
Watsaps
08036222795
09031200070
.

22-09-1439
07-06-2018
=
=
Zaku iya samun shafinmu na facebook ta wannan hanyar
http://m.facebook.com/Kitabu-Wassunah-1522000298067561/
.
ﺳﺒﺤﺎﻧﻚ ﺍﻟﻠﻬﻢ ﻭﺑﺤﻤﺪﻙ, ﺃﺷﻬﺪ ﺃﻥ ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺃﻧﺖ، ﺃﺳﺘﻐﻔﺮﻙ ﻭﺃﺗﻮﺏ ﺇﻟﻴﻚ.
.
Subhanak Allahumma wabi hamdika ash hadu anla ila ha illah anta astagfiruka wa atubu ilaikai


Post a Comment (0)