🍔GIRKI ADON UWARGIDA🍔
*TUWON SHINKAFA*
ki dora ruwa a tukunya idan ya tafasa ki rage ruwan zafin, ki wanke shinkafarki ki zuba ki rufe, saikinayi kina qara ruwan zafin in bata nuna ba Dan anfison ya nuna yadda idan aka tuka zaiyi kamar ruwan gari. Idan ya nuna ki kwashe.
*MIYAR GANDA DA ZOGALA*
zaki wanke gyararriyar gandarki ki dorata a wuta kisa daddawa spices albasa gishiri kisa ruwa ki rufe Dan gaskia tanada wuyar nuna zakiyita dahuwa har saiki sa wuka ko spoon kinji ya hudata saiki zube a roba. Ki sa manja ki soya jajjagen tattasai,tarugu da albasa idan ya soyu kisa ruwan gandar kisa maggi da tafarnuwa danya dakika daka tunda kinsa gishiri a dahuwar gandar ki rufe. Saiki wanke zogale danya kiyanka albasa ki zuba acikin miya, zaki iya sa gyada ko agushi saiki zuba ganda idan zogale yayi yadda kikeso ki sa curry ki sauke.
*HAUWAU YUSUF KANGIWA*
07034321339
🌯Girki adon uwargida🌯