Zaka iya solving wannan Mathematic ❓❓❓

Zaka iya solving wannan Mathematic ❓❓❓
 Wata yarinyace a makaranta aka tambayeta shekarunta nawa, sai tace batasan shekarun taba amma tasancewa shekarunta rabin na mamantane, sai malamin yatambayeta to
shekarun mamannata nawane?
Namma tace bata
saniba sai dai tasan babanta yafi mamanta da shekara biyar, sai aka tambayeta shekarun
babannata kuma nawane? Sai tace bata sani ba amma dai da shekarunta dana mamanta dana
babanta in an hadasu gaba daya shekaru 100 ne, binciken anan shine, nawane shekarun yarinyar?
nawane shekarun mamanta? Sannan nawane shekarun babanta?Kina da damar turawa abokanka ma'abota lissafi don neman amsa🤔🤔🤔🤔😜


Post a Comment (0)