ZUBEWAR NONO

*👙♜ ☆ ZUBEWAR NONO ☆ ♜👙*
*・DARAJAR AMARYA KI GYARAN KANKI・*

✎ islamic medical center
☏+2348141712330
☈ 

*⌣̀_⌣́ da kayan gyaran sa Wasu matan daga sun yi haihuwa daya Zaka ga nononsu ya zube, hakan yana damun maigida idan kina san yin maganin wannan matsala sai ki nemi.*

● habbatussauda
● hulba
● alkama
● gyada
● ridi
● danyar shinkafa
● busasshe karas.

*Duk ki daka su waje daya, kina yin amfani dashi a duk wani sa'i wane lokacin kina amfani da wannan hadi.*

       *○´・ GYARAN NONO ² ・`○*

tabbas matsalar nono tana da yawa domin zaka ga wasu matan nonon su ya kwanta ko ya koma dan kankanin saka makon tso-tso idan kina San ya taso Yayi kyau sai kiyi wannan hadin ki gani.

づ albasa madaidaiciya
づ zuma
づ garin gero
づ madara.

ki samu albasa madaidaiciya ki yanyanka sai ki saka a tukunya da ruwanki ta tafasa shi sosai har sai ruwan ya koma baki, sai ki juye ruwan ki sami zumar ki mai kyau, garin gero ludayi daya, madara na gwangwani daya na ruwa sai ki juye su kan ruwan tafasasshe albasa nan ki sha.

Amma fa karki bari ya kwana baki shanye ba.

Wannan hadine da zai gyara miki nono.

        *👙 GYARAN NONO ³ 👙*

Idan Ana so nono yayi kyau yayi laushi da sulbi da girma sai Ayi wannan hadin domin samun waraka.

□ aya
□ gyada
□ ayaba (plantain)
・ alkama
・ madara

Ki sami aya, gyada ayaba da alkama sai madara Zaki wanke ayarki sai ki hada da gyadarki ki markada su ki tashe dama kin yanyanka ayabarki kin busar kinyi gari da shi kin tankade sai ki rikka diban garin plantain din kina hadawa da ruwan ayaba gyadarki kina sa madara ta ruwa kina sha, zai gyara nono domin wannan hadin ne Wanda sai kisha mamaki.

*✿ฺ´ HADIN CIWON SANYI` INFECTION ✿ฺ*

ᕙᕗ hulba
ᕙᕗ bagaruwa
ᕙᕗ man habbatussauda
Yadda za'a yi shine.

A hada bagaruwa da hulba a tafasa sai idan ya dan huce sai a zauna ciki sannan kuma ashafa
man habbatussauda kamar yadda za'ayi matsi Wadannan magunguna da akayi amfani dashi zai magance MATSALAR ciwon sanyi sannan kowane yana Kara dawwamar da ni'ima ga mace.

*○ TSUKE GABA DA BAGARUWA ○*

Bawon bagaruwa shi kuma wani sirrin ne Wanda idan mace na son ta zama kullum a tsuke kamar dan'uwa ta dunga dafa bawon ta na shiga kamar yadda ake shiga ruwan dumi in kin haihu.

                         ♜♜♜♜
✆ WhatsApp

☏+2348141712330

*HADIN GYARAN FATA DA NONO*

wannan hadin shima yana gyara fata yana sawa fata kyau musamman fatar fuska.

nono kindirmo
lemon tsami

Zaki hada Rabin cokali ruwan lemon tsami da Rabin cokali nono sai ki kwaba sosai bayan haka sai ki shafa a fuska na tsawon minti ³0 kafin ki wanke.

      *MAZA ! 👳🏽🔃👨🏻 MAZA !!*

         *RASHIN KAURIN GABA*

idan namiji yana fama da rashin kaurin gaba ma'ana mazakuta ko tsayi sai yayi wannan hadin domin samun lafiya.

♜ DABINO
♜ NONO

asamu dabino abare a cire kwallayen sai a hada da nono abarshi ya kwana har yai tsami sai me fama da wannan MATSALAR ya dinga wanke gabansa dashi Akwai wata jijiya a jikin gaban namiji Wanda take bukatar abu mai tsami Wannan hadin yakan bata damar samun kuzari
hadida karfi hadine da yake Kara.

➽ KAURI
➽ GIRMA
➽ TSAYIN GABAN NAMIJI.

ya kuma sanya gabansa kumbura a lokacin da sha'awar ta motsa..

Amma ka yarda Allah shine mai bada lafiya Akwai Wanda halicce haka Allah yayi ka.

*⊂(・SAURIN KAWOWA WAJEN JIMA'I・)⊃*

Shima sai yayi hadin irin na farko.

◎▼◎ KARFIN MAZAKUTA ◎▼◎

domin samun karfin gaba wannan hadin Wanda ko da mutum ya tsufa zai iya yi Tsami lafiya da yarda Allah.

¹ habbatussauda cokali 1
² danyen kwai 3
Kanemi garin habbatussauda cokali ¹ sannan

kasamu ruwan danyen kwai 3 sannan ka gauraya ka soya kada ya gama soyuwa ka rinka ci..

🍃= xDADEWA ANA JIMA'Ix=🍂

Idan mutum baya da dewa akan matar sa ko once maigidanki baya dadewa yana jima'i sai kiyi masa wannan hadin.

Idan kina so ya rika dadewa a kanki kuna jima'i to yi masa wannan hadin ki sha mamaki.

🍆 cucumber (gurji)
🍯 zuma

Ka samu cucumber ka markada sai zuma me kyau ka matse a ciki ka rinka sha zakayi mamaki wajen jimawa kana jima'i baka zubar da maniyyi ba.
________________________________
*(⌣̀_⌣́) GIRMAN HIPS (DUWAWU) KUGU (⌣̀_⌣́)*

Girman kugun mace yana daya daga cikin abubuwan dake janyo sha'awa tare da tayar da
hankalin maigida idan ya kallo Uwargida musamman idan tayi kwalliya da matsasu kaya
masu nuna jikinta.

Shi dai duwawu a jikin mace wata baiwa ce ta halitta wacce Allah yakan halicci dan Adam da ita idan kina San samun kugu duwawunki ya girma ki yawaita cin.

🧀 abarba
🍌 ayaba
🍠gwanda
🍉 kankana
🍯 zuma
🍶madarar

A kan hada su waje guda, a markada su, har sai
sun zama ruwa, sai a dan Kara zuma da madara idan dai har kina shan wannan hadin Zaki sami hips duwawunki ko ince kugu.

*(⌣̀_⌣́). KINA IYA WANNAN SHIMA (⌣̀_⌣́)*

shima wannan hadin yana karawa mace duwawu.

🌿 zogale dafaffe
♻ ganyen alayahu
🍅 tumatir
🌰 albasa
Yi kwadonsu ki rikka ci idan har kina wannan samfur na hadin tudun duwawu Zaki sha mamaki domin duwawunki zai zama kato ne sosai
_______________________________
❌GARGADI❌
kada mutum yabari wajen amfani da shi ya shiga Ido 👀 Domin a kwai matsala.

☏+2348141712330


Post a Comment (0)