ARTABUN DARIYA



MUSHA DARIYA
💁🏻‍♂😄😃😄😜
Wani dan jaridane yana cikin tafiya akan titi 🚖 sai yaga anyi hatsari mutane sun cika agurin sai yaje gurin da nufin ya dauki rahoto yana xuwa gurin sai yaga ancika sausai yaiyai amatsa masa aka i
sai yaja da baya ya kolla ihu 🙆🏾‍♂ yace waiyo allah babanane dan allah kumatsa nayimai kallan karshe mutane suna jinhaka sai suka matsa yana xuwa danufin yadauki video 📷 sai yaga ashe😳dan akuyane mota takadeshi🙉😳😳🙆🏾‍♂
    
😃😄😄😃😄😂😜
Hhhhhhhhhhhhh

Wani Yaro ne Mahaifiyarsa ta kira shi tana mar tambayoyi akan karatunsa na Boko sai ta ce wanene sunan Shugaban da ya mikawa Buhari mulkinsa Nigeria? Sai yaron yace Mama nasani Obasanjo ne, sai ta ce ka ji wawa, Jonathan ne, don haka ka kula da karatunka. Shi kuma yaron ya ce to Mama kekuma ga tambaya wacece Anty Jamila? Sai Mahaifiyar ta ce ban sani ba, sai yaron yace wawiya ki kula da Aurenki Budurwar Baba ce.🙊🙊🙊🙈🙈🙈🙈😂😅😂😅😂😅😳😳😭😭🏃🏽🏃🏽🏃🏽

😂😂😂😂😂😂😂Wani dan saurayi ne ya shiga motan haya ya hadu da wata yar budurwa mai kyau, ya rasa yanda zaiyi ya ya mata magana ko kuma ya burge ta sai ya ciro wayansa ya sa a kunne yana mai fadin hlo momy wllh bazan samu daman zuwa ba kiba kani na yakai mai 25million yanxu ni ina hanya ne xan tafi gidan gwamna zamuje wani meeting.Bayan ya gama wayan sai yaga yarinyar tana ta kallon shi sai yace mata ya akayi sai tace mai dama tun dazu nake so in fadama tun da kaciro wayan ka battery ya fado kasa 😂😂😂😂😂😂😂😂😆😂😂😂😆😂😂😂idan kune ya zakuyi? Plx dnt laugh only snd it to 3 groups

<>FULANI DA D.P.O
Wani Bafulatani da Kanuri suna fada sai
Kanurin ya kwada masa mari, Bafulatani zai
rama ke nan sai aka hana shi, ’Yan sanda suka
kama su aka tafi dasu ofis. Da suka je ofis Difi’o
ya tambaye su yadda aka yi, kowa ya yi bayani.
Sai Difi’o ya yanke hukunci, ya ce Kanurin ya
biya Bafulatani Naira dubu biyu diyyar marin da
ya yi masa. Kanurin ya nemi a ba shi lokaci ya je
gida ya dauko. Da ya tafi, ana tajira bai dawo ba,
Bafulatani ya dade yana jira kuma har ya gaji sai
ya daga hannu ya falla wa Difi’o mari, ya ce:
“Idan ya kawo dubu biyun sai ka rike!” ni sauri
nakeyi. 😂😂😂😂😂

MUSHA DARIYA..

wata me tallan zogale da kuli kuli ce tadauko kayan tallar tashgo birni saitazo hucewa tawajan majalisar samari,saisuka kirata suka siya hartayi gaba sai wani yace nifa saina tsokani mai zogalennan,saiyace mezogalee tanajuyowa saiyace I LOVE YOU,wai abinki da yarkauye taxaci irin mugun zaginnan yaimata,harda dawowa dasauri tasauke kayan tallar tacire dankwali tai damara tace tonima I LOVE YOU din saidai d

😩😩😩😩😩*Ku bani Shawara* last week ina na gyara kayan miya se na niqa ban cire yayan tattassi ba to nayyi miya na Kuma shanye abita to Shine se na fara jin ba Dadi a ciki na yanzu naje asibiti anyi aune aune anyi scanning an tabbatar cewa shukar tattasai ce ta fito min a ciki a qalla ze yi kwando daya shine na ke neman mfita shin in sami manoma su nome Ko yaya zan yi Ina da?✍🏽✍🏽✍🏽✍🏽adm?✍🏽✍🏽✍🏽✍🏽admin
*MUSHA DARIYA*🤣🤣🤣😂😂😂😘😘😘😘😘

😂😂😂😂😂 " Wani mahaukaci ne ya iske yara suna wasan kasa sai ya ce kai kuje Can ana raba naira naira sai yaran suka tashi dagudu sunka nufi wajan sai mahaukaci ya ce ** kai bari de nabisu ko da gaske ne😂😂😂😂😂. DAGA MUKYAKYATA GROUP WHATSAPP 0
Post a Comment (0)