Copyright BY: Sirrin rike miji
FACEBOOK GROUP: sirrin rike miji
FACEBOOK PAGE LIKE: sirrin rike miji
WhatsApp: ☏+2348141712330
DUNIYAR MA'AURATA SAI DA GYARAN.......
*Ki kula da kanki kafin aure ko bayan aure*
*ana so mace ta ringa gyara kanta tun tana gidan iyayenta ba sai tayi aure ko kuma ta zo yin aure kafin ta Fara gyara kanta ba.*
*wasu da yawan yan'mata sai kaga suna yin abin har yana gona da iri*
*TSARKI DA RUWAN DUMI :*
*tsarki da ruwan dumi ba karamin taimakawa yake yi ba wajen gyaran ( farji )*
*Mata Ku kiyaye tsarki da ruwan sanyi saboda ba karamin illa yake yi ma mace ba.*
✎ *GANYEN MAGARYA:*
*ana so mace ta dinga yin tsarki da ganyen magarya idan da so Samu ne ya zama shine permanent ruwan tsarkin ki shi ma ba karamin gyara ( farji ) yake yi ba.*
✎ *ZUMA:*
*ana so mace ta ringa shan Zuma cokali daya (1) da safe daya (1) da daddare 1 wannan yana taimakawa wajen dawo miki da ni'iman ki da ya tafi yayin da kike jinin al'ada.*
❑ *SHAN ZUMA*
*ana so macen da take cikin jinin al'ada ta rinka shan zuma cokali uku (3) kullum da safe har tsawon kwanaki da zata gama al'ada.*
☛ *MAN HABBATUSSAUDA :*
*zaki sami man habbatussauda shima ki rinka sha kina shafawa a ( farji)*
*KANKANA DA MADARA :*
*Ana so mace ta rinka shan kankana da madara a ko wane lokaci da ta gama al'adarta.*
☛ *KANKANA DA CUCUMBER:*
*zaki yanka kankana da cucumber sai ki hade su kiyi blanding ki rinka sha a duk lokacin da kika sami Hali.*
❑ *AL'MISKI*
*ana so mace ta sami miski ki rinka sa kadan a ( farji ) dinki.*
*Ko da kin wanke pants dinki wannan kamshi yana jikinki.*
✿ *IYAYE* ❀
*wadannan abubuwan Dana lissafa irin wadanda ya kamata mace ta rinka yi kenan tun tana gaban iyayenta.*
✎ *mata a daina yawan cushe-cushe a ( farji ) yawan yin hakan ba karamin matsala yake jawo wa ba.*
❏ *TURAREN ( FARJI )*
*wannan hadin shi zai sa farji ya dinga kamshi a duk lokacin gabatar da jima'i:*
➽ *anbar.*
➽ *miski.*
➽ *ganyen magarya.*
➽ *rihatul-hubbi.*
➽ *ma'ul miyami.*
*Sai ki hade su waje daya ki tafasa su ki juye a roba ki Kara ruwa ki zauna a ciki kamar (30) min*
*lokacin da zaki kwanta ki Kama ruwa da shi ki shafa ruwa a gefen ( farji ) wannan shi zai Hana mijinki ya guje ki.