BANBANCI TSAKANIN BUDURWA DA BAZAWARA




Babban ci tsakanin budurwa
Da bazawara
Dan haka baza wara zan aura
*
*
Shin Ko Kunsan Cewa Gara Auren
Bazawara Akan Budurwa?
Ga Hujjojina Kamar Haka
========================
1. Budurwa dole sai kayi mata kayen
lefe
Bazawara Tabarma da chingam ma
ya isa,
.
2. Budurwa Saka Rana Mai tsawo na
biki
Bazawara Sati biyu ma ya isa,
.
3. Budurwa dole saika buga katin
invitation
Bazawara A masallaci ma Za'a sanar
ya wadatar,
.
4. Budurwa Sadaki Naira Dubu
Hamsin 50,000
Bazawara Sadaki Naira Dubu Ashirin
20,000 Kuma ma zaka iya ce mata
sai bayan anyi bikin zaka bata,
.
.
5. Budurwa batada Working
Experiance
Bazawara tanada Working Experiance
Tasan Komai
.
6. Budurwa dole sai Anjira kayan
daki
Bazawara Already Dama tanada su
kuma tazo dasu
.
7. Budurwa dole sai kayi mata ankon
biki da kawayenta
Bazawara kuwa ba abinda zaka mata
sai abinda ya sawaka,
.
Hmm Da Wannan Nake Cewa Ýan
Samari Mu Kyale Ýan Matan Nan Mu
Komawa Zawarawa Zaifi Sauki,,,,
.
Idan mukayi La'akari da yadda
Zawarawa suyi yawa yanzu a kasar
Hausa especially Nigeria a Nigeria
ma yankin AREWA.
.
Inafatan Samari da Manyan mu zasu
amshi Shawarata hannu bi-biyu don
mugudu tare mu kuma tsira tare....
.
ALLAH yasa mudace da dacewarsa
ya bamu Zuri'a Tagari....
SH
Post a Comment (0)