*SHAWARA GAREKU MASU KISHIYA DAGA ZAUREN SIRRIN RIKE MIJI WHATSAPP GROUP*
*Admin sirrin rike miji*
*+2348023795456*
1- Shin kokin San tura yaranki dakike dakin mijin ki lokacin dakika san mijinki na iya saduwa da
kishiyarki ataki wautar takura su kikai batakura
su kikaiba? Ki na bata tarbiyar yayan kine kina
cutar kanki shin zaki ji dadi suga babansu
tsirara? Duk randa suka gani bazasu taba
mantawaba kuma zasu tashi zasu iya zama
maxunata tinda kwakwalwarsu bazata gayamasu
yaro bazai yiba sai mai aure,sunga baba nayi ai
dole suyi koyi dashi shine zakiga wani lokacin wa
yana danne kanwa ko kaga suna wasa da
gabansu kinga kin jawa kanki.
2- Shin kinsan kallon films naja hakan?
3- kwana daki daya dayaro sama da shekara 3.
4- yin hirar saduwa agaban yaran.
5- muyi kokarin hana yayammu hawa shimfidar
da kuke saduwa da mazajan Ku.
6- muyi ko karin hana yayammu balagaggu
shiga cancikin dakin mazajammu.
7- muyi kokarin nunawa yayammu darajar
Matar uba dan tayu kimutu ki barsu ko ba
mutuwa akwai rabuwar aure.
8- muyi kokarin sawa yayammu suna gaida
kishiyoyimmu wannan yana sa so tsakanin su.
9- Akwai mata wadanda basa gyara dakin miji
sai dai subarwa daya tai ta faman yi kekuma ba
kunya in an kyara kishigo,mafiyawa uwar gida tafiyin haka muddin ta ankare amfi saduwa da
amaryar akanta, to ahir idan hartace bata yafe
ba to kin shiga Uku kuma gun miji bazakiyi dara
jaba .
10- mata masu kuntatawa kishiyoyo ta hanyar sun gano basa son kamshin ko warin wani abu to sukuma lokacin zasu daura niyar amfani dashi wani lokacin ma kezakice bakya son kaza to ko
bata dashi sai tasiyoshi, a aha kinzata ba wani
abubane? To kisani duk sanda taji kamshin ko
warin abunnan data cemaki bataso baki dashi
kikaje kika siyo to kin dau alhakinta kuma Allah
zai saka mata
11- mata su cillar da wandon miji ko naki ki
mantashi adakin miji ko makamancin haka ko
kihada naki wandon dana sa acikin zanin rufarku
ko kijefar kasa wai dan zaki fita daga girki
kishiyar ki tazo ta gani taji haushi ansadu dake to ki bude kiji bazaki taba daraja aguntaba
haka idan miji yagano to darajarki ta kare kuma
idan tace Allah ya isa bata matan da kikai sai ta
biki.
12- mata masu wankan asuba na karya wai dan
ace ansadu dasu .
13- masu shanya towel a inda za a gani dan ace
miji yayi wankan janaba,kusani duk bacin ran dazakisawa kishiya akan hakkinta sai Allah
yasaka mata kuma sai anyiwa yarki.
14-mata masu fitowa daga dakin miji suna gyara zani wai dan dayar takani tace wasa kuke kika fito kina gyarawa kisani dukkan abun dakikai za ai maki.
Muyi hattara masu hali irin wadannan haka
kurun zakiga daga sama mijin ki yana ja baya
dake yafara kyamarki ya fara jin haushinki beson
ya ganki kekuma kin manta me kike kin dauka
kissa kike wancan abubuwan da kike,bakisan
kisan kanki kikeba Allah na kallon ki sai kiga
kinfara bin malamai kina ganin asiri tai maki
nanko halin kine ya jamaki. Mudau kaddarorin
mu murike su hannu bibbiyu ko Allah ya dube
mu.
Duk me halinnan da aka ambata be denaba
Allah ka kaskantar dashi aidon mijin ta
kacirewamijinta sonta daga zuciyar sa kadauke
mata daraja dakima agun mijinta tinda taso ta
hana aure zaman lafiya. Na annabi suce amin.
*Tura wannan sako Ga sauran groups dan ceto mata daga halaka, Allah zai baku lada daga zauren sirrin rike miji whatsapp group.*
*Admin sirrin rike miji*
*+2348023795456*
*📱Call or whatsapp domin tambaya naiman shawara akan abinda ya shafi aure ko magani📱*