KO KA SHEKARA BAKA YI DARIYA BA SAI KA YI YAU


KO KA SHEKARA BAKAYI DARIYA BA TO YANXU
KA SHIRYA ZA KAYI KODA MURMUSHI NE..
DAN-GWARI DA 'YAN SANDA!!!-----------
'
''Wani Bagwari ne ya je kasuwayana aikin dako,
sai rigima takaure; ’yan sandan kwantar
datarzoma suka zo kasuwar sunatambayar
mutane daya bayan daya. Suna cewa: “Kai wane
ne, mene ne aikinka.” Kowa yana amsa
tambayoyin daidai yaddaake bukata. Sai tambaya
ta zo kandangwari, aka tambaye shi mece ce
sana’arsa. Maimakon yaamsa da cewa yana
sana’ar dako ne, sai ya ce: “Mu munadaukar
kayanmutane ne.” Nan take ’yan sandan suka
kama shi, suka suburbudeshi kadan suka saka
shi a motarsu.

2 Comments

Post a Comment