🤷🏼♂ *_KOWA YA DIBA DA ZAFI // 19_* 👊🏻
Shi fa addini haram da halas duk a sarari suke ba wanda ya boyu, wasu mutanen in ka auri 'yarsu to fa dawainiyar 'yan uwanta sun dawo kanka, kullum suna wurinta, bar abincinsu hatta matsalolin gidansu a wuyarka suke.
Sai nake ganin komai tsananin son da kake mata, in ya zamanto ba ka da halin da za ka dauki wannan nauyin, ko kai ba za ka iya wannan aikin ba, to fa da muguwar rawa gwara qin takawa.
Zamu ci gaba insha Allah.
03/10/2018
Rubutawa: Baban Manar.
Gabatarwa: Abu-Unaisa.
Wallafawa:- Ãbûbäkår Êkâ.
Ya kai dan uwa mai Albarka ka taya mu yada wannan karatu/sako zaka samu lada mai yawa, domin yada ilimi yana da daga cikin Abubuwan da suke kusan ta bawa ga Mahalicci.
_____________________________________
» Zauren *_📖MIFTAHUL ILMI📖_* (WhatsApp).
→ Ga ma su sha'awar shiga Zauren 🔑 _*MIFTAHUL ILMI*_🔑 a whatsApp sai a turo da CIKAKKEN SUNA zuwa ga lambar mu *(07036073248)* ta whatsApp.