KOWA YA DIBA DA ZAFI 18

🤷🏼‍♂ *_KOWA YA DIBA DA ZAFI // 18_* 👊🏻


 

Ba fin ka sani na yi ba, shawara ce kawai nake qoqarin ba ka: A lokacin da ta fara ambaton matarka ta ciki da kalamai na batanci alhali ba ta riga ta shugo ba, ka sani ba a kanta kadai abin zai tsaya ba.

'Yayanta ma wadan suke 'ya'yanka ne sun shiga ciki, in za ka ji, kar ka taba ba ta damar raina matarka, in ta qi ji to tun daga nan ka san irin matar da zaka aura.

Zamu ci gaba insha Allah.

02/10/2018

Rubutawa: Baban Manar.

Gabatarwa: Abu-Unaisa.

Wallafawa:- Ãbûbäkår Êkâ.

Ya kai dan uwa mai Albarka ka taya mu yada wannan karatu/sako zaka samu lada mai yawa, domin yada ilimi yana da daga cikin Abubuwan da suke kusan ta bawa ga Mahalicci.
_____________________________________

» Zauren *_📖MIFTAHUL ILMI📖_* (WhatsApp).

→ ‎Ga ma su sha'awar shiga Zauren 🔑 _*MIFTAHUL ILMI*_🔑 a whatsApp sai a turo da CIKAKKEN SUNA zuwa ga lambar mu *(07036073248)* ta ‎whatsApp.
Post a Comment (0)