KOWA YA DIBA DA ZAFI 25

🤷🏼‍♂ *_KOWA YA DIBA DA ZAFI // 25_* 👊🏻


Za ki yi kuskure matuqar kika ci gaba da binsa, ya ce yana bala'in son ki amma babansa ne ya ce ba yanzu ba, kuma ba ya son wani ya sani, mu dauka gaskiya ne haka matsalar take.

Shin zai iya aurar da kansa ko dole sai wanda ba a so ya sani din ne zai aurar da shi? To in ba ki sani ba, wannan shi ne matakin farko na yaudara, in yana son ki kowa ya sani, ba zina za ku yi ba.

Zamu ci gaba insha Allah.

09/10/2018

Rubutawa: Baban Manar.

Gabatarwa: Abu-Unaisa.

Wallafawa:- Ãbûbäkår Êkâ.

Ya kai dan uwa mai Albarka ka taya mu yada wannan karatu/sako zaka samu lada mai yawa, domin yada ilimi yana da daga cikin Abubuwan da suke kusan ta bawa ga Mahalicci.
_____________________________________

» Zauren *_📖MIFTAHUL ILMI📖_* (WhatsApp).

→ ‎Ga ma su sha'awar shiga Zauren 🔑 _*MIFTAHUL ILMI*_🔑 a whatsApp sai a turo da CIKAKKEN SUNA zuwa ga lambar mu *(07036073248)* ta ‎whatsApp.
Post a Comment (0)