DOMIN GAMSAR DA MAIGIDA


*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*


*_Yadda Ake Hadin Santsin Gaba Don Gamsar da Maigida_*

Zaki samu kayan hadi kamar haka;
* Man zaitun 
* Man kanunfari
* Man kadanya 
* Ma'ul khal
*Bayani;* Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki hadesu guri guda ki gauraya har su hade sai ki dunga matsi da shi lokacin kwanciya bacci.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*


*- Zauren Macen Kwarai-*


*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a shiga ta wannan link din* 👇👇👇

https://chat.whatsapp.com/CzHKa3hRV7DDAAqmz8T1WZ
Post a Comment (0)