KOWA YA DIBA DA ZAFI 24

🤷🏼‍♂ *_KOWA YA DIBA DA ZAFI // 24_* 👊🏻


 

Ya ambata miki cewa yana qaunarki? Wannan fari ne don wata maganar soyayya da duk wasu kyaututtuka da yake ba ki kar ki taba tsammanin cewa kin same shi a hannu.

Ba zai taba zama a hannunki ba matuqar babu wata magana a tsakaninsa da mahaifanki, in dai ya ce yana son ki to hada shi da mahaifanki tun farko, in ba haka ba za ki yi nadama ba qarama ba.

Zamu ci gaba insha Allah.

08/10/2018

Rubutawa: Baban Manar.

Gabatarwa: Abu-Unaisa.

Wallafawa:- Ãbûbäkår Êkâ.

Ya kai dan uwa mai Albarka ka taya mu yada wannan karatu/sako zaka samu lada mai yawa, domin yada ilimi yana da daga cikin Abubuwan da suke kusan ta bawa ga Mahalicci.
_____________________________________

» Zauren *_📖MIFTAHUL ILMI📖_* (WhatsApp).

→ ‎Ga ma su sha'awar shiga Zauren 🔑 _*MIFTAHUL ILMI*_🔑 a whatsApp sai a turo da CIKAKKEN SUNA zuwa ga lambar mu *(07036073248)* ta ‎whatsApp.
Post a Comment (0)