Yadda Ake Hadin Dayake Gyara Fata Tayi Haske Da Sheki

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*


Yadda Ake Hadin Dayake Gyara Fata Tayi Haske Da Sheki



Zaki nemi kayan hadi kamar haka:
* Ganyen dalbejiya
* Garin lalle
* Sabulun ghana
* Zuma
* Man zaitun
* Sabulun dudu osun
*Bayani:* Zaki samu wadannan kayan hadin ki hadesu guri daya ki daka sai kwaba ki zuba a mazubi ki dunga wanka da shi, hmmmm zaki yadda fatan ki zata canza. 

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)