MAGANIN DATTIN CIKI DA INFECTION

*MAGANIN DATTIN CIKI DA INFECTION A SAUKAKE*



Yau zan nuna maku yadda zaku hada magani ...natural product....da kanku a gida kuma A sawwake! 

Wannan maganin yana treating infection, rage tumbi, rage kiba in general da mai son haka da wasu cututtuka da dama! 

Zaki samu citta, kanumfari , curcum...ana ce masa (turmeric) da kuma garlic.

Wannan ba na saidawa ba ne . Ke zaki hada da kanki a gida! 

Yadda zaki hada....

🌂 ki wanke kayan hadin ki gaba daya da ruwa gishiri ki dauraye. 
🌂Sai ki bare garlic ki zuba a mazubi na bottle din Swan water. Ki kankare bayan danyen citta ki yanka kanana. Haka za ki yi da turmeric shima. Sai ki hada duka cikin bottle din ki.  
🌂Sai ki zuba ruwa ki jika for 3 days. Sannan ki fara sha safe da yamma
 ðŸŒ‚ Mai ciki ba zata sha ba.
🌂 Ya na rage tumbi sosai
🌂 Yana maganin duk wani problem na mara da menstruation
🌂masu matsalar sanyi (infection) zasuyi wannan jikon kamar Sau uku, wato bottle water uku zaa sha In Shaa Allah zaki ga abun mamaki.
🌂matar da tayi barin ciki ta jarraba wannan in shaa Allah ba sai anyi mata wankin ciki ba .             

            *Tumeric (kurkum)*

Ana samu a wajen masu hadin kayan kori (curry) shine wani yellow mai kama da citta , Shima zakiga ana bareshi ya bushe kamar citta.

 Shi wannan turmeric din yayi wa maran mai dauke da juna biyu zafi domin shi wankewa tare da kankaro dukkan wani dattin mara, daman citta da garlic dukkansu masu zafi. Ciki zai iya samun matsala , bawai zai zubar da cikin bane.

 Ana ma samunsa a kasuwa wurin masu sayarda kayan ganyaye na garnishing abincin turawa (kwarori), don fararen mutane suna juice dashi, kuma suna amfani dashi sosai.

 Turmeric or curcum or kurkur wannan na gyaran jiki, to danyen ba busheshshe ba. Kuma shine ake hadawa cikin hadin kayan curry.

 ðŸŒ‚Yana da zafi ainun, don idan an fara shansa mutum zai dinga dischaging datti ne wani zaibiyo Al'ada idan kuma ba lokacin Al'ada bane to haka dai zaita kankaro tare da wanko dukkan wata cuta ta cikin mara ko mahaifa, duk wani busheshshen maniyyi daya daskare zai fita In Shaa Allah.
Post a Comment (0)