ƳAƳA NA KULLUM SAI SUNYI SHAYE-SHAYE

MALAM 'YA'YA NA KULLUM SAI SUNYI SHAYE-SHAYE ATAIMAKA MIN!!!


 

Marubuci: Hafizu Mohd Shuwaki.
08144613030.
08022999691.

ﺑﺴﻢ ﺍﻟﻠﻪ ﺍﻟﺮﺣﻤﺎﻥ ﺍﻟﺮﺣﻴﻢ

Baiwar Allah Insha allahu, Zan baki Abin da za su daina Shaye-shaye har Abada, in dai kin aikata Abin da Na Gaya miki.
Har da ma sauran Mutane Da suke Ta Tamabayata Akan Maganin Hana Shaye-shaye, to Ga shi A takaice:

Na farko a samo Ruwan Zamzam, Sai ki rubuta wannan Ayar Kafa (70) a wanke da Ruwan Zamzam, Ko kuma Ka Karanta Acikin Ruwan (Zamzam) din Kafa (70), Ga Ayar

  ﺣُﺮِّﻣَﺖْ ﻋَﻠَﻴْﻜُﻢُ ﺍﻟْﻤَﻴْﺘَﺔُ ﻭَﺍﻟﺪَّﻡُ ﻭَﻟَﺤْﻢُ ﺍﻟْﺨِﻨْﺰِﻳﺮِ ﻭَﻣَﺎ
ﺃُﻫِﻞَّ ﻟِﻐَﻴْﺮِ ﺍﻟﻠَّﻪِ ﺑِﻪِ ﻭَﺍﻟْﻤُﻨْﺨَﻨِﻘَﺔُ ﻭَﺍﻟْﻤَﻮْﻗُﻮﺫَﺓُ
ﻭَﺍﻟْﻤُﺘَﺮَﺩِّﻳَﺔُ ﻭَﺍﻟﻨَّﻄِﻴﺤَﺔُ ﻭَﻣَﺎ ﺃَﻛَﻞَ ﺍﻟﺴَّﺒُﻊُ ﺇِﻟَّﺎ ﻣَﺎ
ﺫَﻛَّﻴْﺘُﻢْ ﻭَﻣَﺎ ﺫُﺑِﺢَ ﻋَﻠَﻰ ﺍﻟﻨُّﺼُﺐِ ﻭَﺃَﻥْ ﺗَﺴْﺘَﻘْﺴِﻤُﻮﺍ
ﺑِﺎﻟْﺄَﺯْﻟَﺎﻡِ ۚ ﺫَٰﻟِﻜُﻢْ ﻓِﺴْﻖٌ ۗ ﺍﻟْﻴَﻮْﻡَ ﻳَﺌِﺲَ ﺍﻟَّﺬِﻳﻦَ ﻛَﻔَﺮُﻭﺍ
ﻣِﻦْ ﺩِﻳﻨِﻜُﻢْ ﻓَﻠَﺎ ﺗَﺨْﺸَﻮْﻫُﻢْ ﻭَﺍﺧْﺸَﻮْﻥِ ۚ ﺍﻟْﻴَﻮْﻡَ
ﺃَﻛْﻤَﻠْﺖُ ﻟَﻜُﻢْ ﺩِﻳﻨَﻜُﻢْ ﻭَﺃَﺗْﻤَﻤْﺖُ ﻋَﻠَﻴْﻜُﻢْ ﻧِﻌْﻤَﺘِﻲ
ﻭَﺭَﺿِﻴﺖُ ﻟَﻜُﻢُ ﺍﻟْﺈِﺳْﻠَﺎﻡَ ﺩِﻳﻨًﺎ ۚ ﻓَﻤَﻦِ ﺍﺿْﻄُﺮَّ ﻓِﻲ
ﻣَﺨْﻤَﺼَﺔٍ ﻏَﻴْﺮَ ﻣُﺘَﺠَﺎﻧِﻒٍ ﻟِﺈِﺛْﻢٍ ۙ ﻓَﺈِﻥَّ ﺍﻟﻠَّﻪَ ﻏَﻔُﻮﺭٌ
ﺭَﺣِﻴﻢ

Lokacin da aka Karanta wannan Ayar Acikin Zamzam, Sai A dauko Ruwan Zamzam din, A Dafa Abinci da shi, sai A Raba Abincin Gida Hudu, Kaso Uku (3) na Abincin Sai A Sadaukar da shi ga Almajirai, Kaso Daya kuma Sai A Bawa wadanda Suke Shaye- Shayen su ci.

Kullum za ayi Haka, Har sai Anyi Sati Daya, Kuma Ana Farawa Ranar Juma'a.

Idan Ya cika sati daya Insha allahu Ya daina Shaye Shaye Har Abada.

Don Turo mana Da Tambaya sai A Nememu Ta Wadannn Lambobin Kamar Haka;

+2348022999691
+2348144613030.
Hafizu Mohd Shuwaki,

Ka Tura shi Zuwa Group group don Jama'a Su Amfana.
Post a Comment (0)