TAMBAYA TA 3,707

*Assalamu Alaikum*
.


 
.
*Tambaya ta 3,707:*
=
Mahaifina ya ganni INA sallah na Dora hannuna a kirji yace in dena dorawa,shin ya halatta nae masa biyayya
=
=
Amsa
=
_Aa, bai halasta kayi masa biyayya ba, sedai kayi masa nasiha domin Annabi (s.a.w) shine yace ayi sallah kamar yadda akaga yanayi, to kuma shi Annabi (s.a.w) ya kasance yana daura hannunsa na damane akan hagu idan yana sallah hakanan sahabbansa sukeyi hakama malaman mazhabobi dukkansu haka sukeyi dan haka babu hujjarda mahaifinka zehanaka koyi da Annabi Muhammad (s.a.w) ammadai kabi ahankali kai masa nasiha yagane cewa sunnar Annabi itace tafi dacewa abi ba son zuciyar wasu mutane ba****_
=
=
Allah Yasa mudace
 .
.
*DAGA ZAUREN*

*KITABU WAS SUNNAH*
.
*مجلس تعليم الكتاب والسنة*
📓📔 
Watsaps
08036222795
09031200070
.

22-09-1439
07-06-2018
=
=
Zaku iya samun shafinmu na facebook ta wannan hanyar
http://m.facebook.com/Kitabu-Wassunah-1522000298067561/
.
ﺳﺒﺤﺎﻧﻚ ﺍﻟﻠﻬﻢ ﻭﺑﺤﻤﺪﻙ, ﺃﺷﻬﺪ ﺃﻥ ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺃﻧﺖ، ﺃﺳﺘﻐﻔﺮﻙ ﻭﺃﺗﻮﺏ ﺇﻟﻴﻚ.
.
Subhanak Allahumma wabi hamdika ash hadu anla ila ha illah anta astagfiruka wa atubu ilaikai
Post a Comment (0)