MAGANI A GONAR YARO

MAGANI A GONAR YARO🗣


ZAUREN SUNNAH ISLAMIC MEDICINE CENTRE
👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇

  Wannan cibiya Mai ingantattun magungunan Hausa (Herbalist) muna masu sanar daku cewar, A Yanzu mun Tanadar muku da Wasu sababbin magunguna Na Hausa, wanda basu cutarwa ga Gangan jikin dan Adam, sai dai ma su warkar da jikin dan Adam kuma da izinin Allah.
 Ingantaccen maganin Hausa yana warkar da jinya kuma ya kone ta gabaki daya ta tafi har Abada, Amma fa idan Allah yaso hakan kuma idan ya Amince.
  Mun tanadar muku da ingantaccen maganin!!!!!

👉 Typot da malaria dan waje da kuma na cikin gida Nigeria.
👉 Ingantaccen maganin Qaba na ciki da wanda yake sakkowa dan Adam.
👉 Ingantaccen maganin Ciwon Koda da na hanta da na ciwon zuciya.
👉 Muna da Ingantaccen maganin Hawan jini da Izinin Allahu SUbhanahu wata'ala.
👉 Mun Tanadar muku da Ingantaccen maganin matsanancin ciwon mara na mata da kuma Rikicewar jinin Haila ko barkewar jini da yake kwaranyowa daga gaban 'ya mata.
👉 Maganin basir kuma kowanne iri ne, insha Allahu muna dashi, Basir mai sa zubar jini daga dubura ko mai tsuro ko maisa taurin ba haya ko maisa kumburin ciki ko maisa yawan Tusa da dai sauransu, Akwai dan waje da na gida Nigeria.
👉 Muna da Ingantaccen maganin Olsa, Olsa maisa karkarwar jiki, maisa yawan Amai, maisa murdawar ciki, maisa tashin zuciya, maisa yawan gudawa, maisa yawan cin Abinci, Akwai dan waje da na gida Nigeria.
👉 Akwai maganin Infection Na maza da na mata, wanda yake sa zubar farin ruwa daga farjin mace ko namiji, ko tsatstsagewar farji ko maisa yawan kaikayin gaba, ya feso da kuraje.
👉 Muna da Ingantaccen maganin Karfin maza da sanya girman gaban Namiji da maganin saurin inzali da wuri, dan waje da kuma na gida Nigeria.
👉 Muna da ingantattun magungunan mata, tin daga matsi wanda zai maida mace kamar budurwa a wajen miji, da na karuwar Ni'ima ta 'ya mace da sanya sha'awa da kuma wanda zai dawo miki da martabarki ya 'ya mace a wajen miji.
👉 Muna da Maganin karin HIBS da BREAST na 'ya mace. Domin sai da wadannan Abubuwa guda biyu ne mace take zama cikakkiyar mace a cikin 'yan uwanta Mata. Muna dashi, Na gida da na wajen Nigeria.
👉Muna da magungunan da suke sanya kiba da girman jiki, haka muna da Na rage kiba (SLEEMING), Dukkan wadannan magunguna na Harbal ne Kuma ingantattu.
 ðŸ‘‰ Matsala irin ta Aljani mai Lalata maganar aure, hura mahaifa, mafarki maras kyau da firgici, Zubar da ciki, tunane-tunane maras kyau, faduwar gaba, Chanjawa mutum halitta, jin haushin mijinki ko matarka, da dai sauransu.

 Wannan a takaice kenan. 
  Duk wanda yake bukatar magani sai ya Tintibemu ta Number waya 08108605876.
  A shirye muke Ko a ina kake maganinmu zaizo ya zuwa gareka cikin sauki. INSHA ALLAHU..

ZAUREN FADAKARWA A SUNNAH MAZA MATA 08108605876
Post a Comment (0)