FASSARAR KALAMAN FIM ƊIN AASHIQUI 2

Fassarar Kalaman Fim Din Aashiqui 2

 1
   Dil ko zubaan, aankhon ko sapne mil gaye ... aashiqui mein, zindagi ko mainne mil gaye

Zuciya ita ke da yare, Idanuwa kuma su ke da Mafarkai... A cikin Soyayya ce rayuwa ta samu Ma'anar ta

Shraddha Kapoor


 2
   Yeh zindagi chal toh rahi thi ... par tere aane se maine jeena shuru kiya

Rayuwa tana gudana... Sai ni na fara rayuwa ne Yayinda na hadu da ke

Aditya Roy Kapur


 3
  Main marne ke liye nahi peeta ... peene ke liye marta hoon

Ba ina Shaye Shaye bane don in Mutu... Ina mutuwa ne domin inyi shaye shaye.

Aditya Roy Kapur


 4
   Tumhare ishq se bani hoon main ... pehle zinda thi ... ab jee rahi hoon main

 An samar da ni ne daga soyayyar ka... Da fari ina raye... Yanzu kuma ina rayuwa.

 Shraddha Kapoor

 5
  Pyar, mohabbat, aashiqui sirf lafzon ke sivah aur kuch nahi ... par jab woh mili ... in lafzon ko mainne mil gaye

 So, Sha'awa, Kauna wannan Kalaman soyayya ce kawai... Amma lokacin da na hadu da ita... A lokacin ne wadannan Kalaman suka samu Daraja

Aditya Roy Kapur

 6

  Main aaine mein apna chehra bhool sakta hoon ... tumhara kabhi nahi

Na kan manta da fuska ta a madubi... Amma bana iya mantawa da taki

Aditya Roy Kapur


 7

   Mere bure waqt mein tum the mere saath ... ab agar achche waqt mein tum nahi ... toh yeh waqt bhi mujhe nahi chahiye

Kana tare da ni a lokacin da nake cikin Tsanani... To Yanzu idan har ba zaka iya Kasancewa tare da ni ba a lokacin da nake cikin jin dadi... To ni bana son wannan lokacin.


 Shraddha Kapoor


 8

   Yeh aadat ab nahi jaane waali hai ... yeh toh woh biwi hai joh saath rehkar satayegi aur talaq bhi nahi degi

Wannan halin fa babu inda zashi... Ita tamkar mata ce wacce zata iya zama dakai ta tayar maka da hankali kuma babu saki.

 Aditya Roy Kapur


 9

   Shaurat, naam, kamyabi, paisa, izzat ussi ko milni chahiye jise uski kadar ho ... roti ussi ko milni chahiye jise uski bhook ho

Mutum na iya samun Arziki, Nasara, Shahara, kudi da kuma qima ne kawai idan yana bukatar su... Kamar yadda mutum yakan nemi abinci ne kawai Yayinda yake jin yunwa

 Aditya Roy Kapur

 10

   Duniya ke sabse behtareen aur mashoor kalakar woh log hote hai jinki apni ek ada hoti hai ... woh ada joh kisi ki nakal karne se nahi aati ... woh ada joh unke saath janam leti hai

Mutanen da suka fi kowa fice da Shahara sune mutanen da suke da nasu irin salon... Salon da bai Wanzu ta hanyar Kwaikwayon wasu ba... Salon da aka haife su da shi.

Aditya Roy Kapur


 11

   Apni kamyabi ko itna chota mat samjho ... sirf naseeb waalo ko naseeb hoti hai yeh

Kada ki dauki Nasarar ki a matsayin Qarama... Mutane masu sa'a ne kawai suke samun ta.

 Aditya Roy Kapur

 12

   Main us tarah ki ladkiyon se is tarah ki baatein nahi karta


Bana yiwa irin wadannan matan irin wannan maganar

 Aditya Roy Kapur

 13

  Jinhe kuch nahi chahiye hota hai na ... woh apna kaam bahut zimmedari se karte hai

Wadanda basa bukatar komai... Sukan yi aikin su ne Kan-jiki-kan-karfi

Aditya Roy Kapur

 14

     Star toh wohi ban sakta hai ... jiski aawaz sunkar, jiske geet sunkar ... dil kahe seeti maar

Shi kadai ne zai iya zama Jarumi... Wanda in kika ji muryar sa, wanda in kika ji Wakar sa... Zuciyarki zata fara Fito

 Mahesh Thakur


 15

   Bimaar ke saath koi bimaar nahi ho jaata

Mara Lafiya Kuma ya Za'ayi ya kamu da rashin lafiya

 Mahesh Thakur

 16

   Chaand ko chuhne ka waqt aah gaya hai

 Lokacin taba wata yayi

 Aditya Roy Kapur



<••••••••••••••••••••••••••••>
  Hãïmâñ Khãñ Řăééş <••••••••••••••••••••••••••••>
 08185819176
Twitter: @HaimanRaees
 Instagram: Haimanraees
 Infohaiman999@gmail.com
Post a Comment (0)