FASSARAR WAƘAR DEEPALI

Fassarar Waƙar Deepali

Fassarawa: Dini Being Prabhas

* Cheppaleni Aanandam Hoi, Guppumandi Gundelona

Tausayi Mabudi ne na kauna, tabbas gaskiya matakin nasara ce

* Andamaina Devalokam, Nelameeda Polchukunna

Ko da yage ban taɓa sanin ku ba kuma baku taɓa gani na ba

* Pedavullo Chirunavvai Merise Holi

Kasantuwata daku tamkar bikin Holi nake jin sa

* Yedapande Velugalle Tholi Diwali

Shagalin tarbar da kuka yi min kuma tamkar bikin Diwali haka na ɗauke shi

* Kalisindi Neela Deepali... Deepali... Deepali

Kuma wannan din fa wai duk saboda Deepali ce... Deepali dai Deepali Dai

* Cheppaleni Aanandam Guppumandi Gundelona

Murmushi ki a gareni, bashi da banbanci da murmushin da ke fuskar ƴata

* Manalokam Manadantu Brathikunte Evariki Vaare

Rayuwa dama Haka take wani yana da wani abu Yayinda wani kuma bashi da shi.

* Jagamantha Manavaare Anukunte Panule Leve

Sai dai kuma hakan baya nufin wanin mu yafi wani

* Okate Komma Poovulu Enno Okate Sandram Alalenno

Domin wannan dai da yake sama shi ne yayi mu kuma ya bar mu a yadda yaso

* Adugadugu Mana Pranam Andarikosam

Hakan yasa na dauki kowa a matsayin dan uwa domin bamu da wani banbanci

* Nalugurilo Choodali Mana Santhosham
Ee Mataku Roopam Deepali... Deepali... Deepali


Fatana da kuma Burina kawai in kyautata muku, ko don saboda son da nake yiwa Deepali... Deepali dai... Deepali dai

* Cheppaleni Aanandam Guppumandi Gundelona

Haƙiƙa ka fadi zance na gaskiya, hakan yasa ma naji ka kara shiga raina

* Priyamaina Bandham La, Pilichindi Nannu Chotu Oho Oho O O

Zan so ki da gaskiya, nayi alkawarin hakan ma ga iyayen ki

* Itu Gane Vachake Thelisindi Naalo Lotu Ha A A

Na bude miki kofar zuciyata kar ki ji komai kawai zo ki shige

* Chudani Kala Aha
Nijamai Ila Aha
Marchesindi Nanu Neela

Kin zama Tawa ƴar gudaliya, wani abun ma sai an difara miki dogon goshin nan


* Are Ninna Atu Omnna Varasemanna
Ikapaina Prathi Adugu Nee Jatha Lona
Ani Neetho Rana Deepali... Deepali
Hoo Oo

Daga yau kam har zuwa abada nayi alkawarin kasancewa tare da ke har bayanrai, domin ina Matuƙar kaunarki abar so na Deepali... Deepali dai


Deepali
Depaali
Post a Comment (0)