FASSARAR WAƘAR AITHEY AA

Fassarar Waƙar Aithey Aa

Sunan Waƙa: Aithey Aa

Sunan Fim: Bharat 

Shekarar Fita: 2019

Haɗa Sauti : Vishal-Shekhar

Rubutawa: Irshad Kamil

Kamfani: T-Series

Mawaƙa : Vishal Dadlani, Shekhar Ravjiani, Akasa Singh, Neeti Mohan, Kamaal Khan

Mai Fassara: Haiman Khan Raees

Sadaukarwa: Ga dukkan Masoya Sallu

* Handpump Nal Balma Hathe Da Nal Balma

Sabon tuƙa-tuƙa tare da Famfo

* Morey Angna Mein Lagvaay

Masoyina ya Saka Min a Tsakar gida na

* Kuvein Se Paani Na Bharvaay (x2)

Saboda Kada in buƙaci zuwa ɗebo ruwa a rijiya.

* Chhat Tapp Ke Aavaangi

Zan yi tsalle daga saman rufi in zo

* Tennu Phad Ke Jaawaangi

Zan damƙe ka sannan in tafi da kai

* Tujhpe Nazar Ab Lock Ho Gayi Meri

Yanzu kam idanuwana sun kafe a Kanka

* Hadd Ho Gayi Decency Ki

Duk wata kunya yanzu ta riga ta wuce/Ƙare

* Gal Ho Gayi Urgency Ki

Yanzu lamarin gaggawa ne kawai

* Bahut Hui Distance Teri Meri

Nisan da ke tsakanin mu ya daɗe sosai

* Kadi Te Closer Aa

Zo Kusa Watarana

* Main Tere Heart Nu Touch Kar Laan

Ina so in taɓa zuciyar ka

* Ke Jattni Picche Nahi Hattni

Wannan ƴar Jatti ɗin ba zata iya ci gaba da jurewa ba

* Tu Ek Din Mera Hi Hona...

Watarana dole sai ka zamo nawa

* O Aithey Aa! (x2)

Taho Nan!

* Handpump Nal Balma Hathe Da Nal Balma

Sabon tuƙa-tuƙa tare da Famfo

* Morey Angna Mein Lagvaay

Masoyina ya Saka Min a Tsakar gida na

* Kuvein Se Paani Na Bharvaay

Saboda Kada in buƙaci zuwa ɗebo ruwa a rijiya.

* Handpump Nal Balma Hathe Da Nal Balma

Sabon tuƙa-tuƙa tare da Famfo

* Morey Angna Mein Lagvaay

Masoyina ya Saka Min a Tsakar gida na

* Kuvein Se Paani Na Bharvaay (x2)

Saboda Kada in buƙaci zuwa ɗebo ruwa a rijiya.

* O Aithey Aa!

Taho Nan!

* Yun Har Kahin Toofaan Hai Macheya Kyun

Wai me yasa guguwa ke ta kaɗawa a Ko ina ne?

* Aafat Kabhi Kabhi Aag Ka Dariya Tu

Me yasa wani lokaci kina ji kamar wata Ruɗaɗɗiya wani lokaci kuma kamar login wuta ne?

* Pehli Dafaa Yeh Style Tera Jaana

 Wanna karan farko da na fara ganin irin wannan salon

* Thha Nahi Pata Yeh Time Bhi Hai Aana

Ban taɓa tunanin irin wannan lokaci zai wanzu a rayuwa ta ba.

* Kahe Tu Closer Aa

Kin buƙaci da in matso kusa da ke

* Yeh Iss Pal Ho Hi Nahi Sakta

Sai dai hakan fa ba mai yiwuwa bane a wannan lokacin

* Ke Jattni Picche Nahi Hattni

Wannan ƴar Jatti ɗin ba zata iya ci gaba da jurewa ba

* Tu Ek Din Mera Hi Hona...
Watarana dole sai ka zamo nawa

* O Aithey Aa! (x3)

Taho Nan!

* Market Se Ek Rose La Doon

Zan siyo maka fure a kasuwa

* Ghar Pe Tere Har Roz La Doon

Zan kawo maka fure ɗaya har gida kullum

* Chhad Nakhre Bas Finally Haan Kar De

Ka bar duk wani zafin kanka a gefe kawai ka ce ka amince

* Aur Phir Closer Aa

Sannan ka matso kusa

* Main Tere Heart Nu Touch Kar Laan

Ina so in taɓa zuciyar ka

* Ke Jattni Picche Nahi Hattni

Wannan ƴar Jatti ɗin ba zata iya ci gaba da jurewa ba

* Tu Ek Din Mera Hi Hona...
Watarana dole sai ka zamo nawa

* O Aithey Aa! (x3)

Taho Nan!

* Handpump Nal Balma Hathe Da Nal Balma

Sabon tuƙa-tuƙa tare da Famfo

* Morey Angna Mein Lagvaay

Masoyina ya Saka Min a Tsakar gida na

* Kuvein Se Paani Na Bharvaay

Saboda Kada in buƙaci zuwa ɗebo ruwa a rijiya.

* O Aithey Aa!

Taho Nan!


ƘARIN BAYANI:

Jat ko Jatt wata ƙabila ce da ke zaune a arewacin Indiya, musamman a Punjab da Haryana. Sannan bincike ya nuna cewa matan wannan ƙabila suna da kunya sosai, amma kuma suna da tsatsauran Ra'ayi.

TAMBAYA TA MUSAMMAN: Shin wai Waƙar nan an yi ta ne don fim ɗin Bharat ko kuma don Mu'amalar da ke tsakanin Salman Khan da Katrina Kaif? Ni ban gane bane.

<••••••••••••••••••••••••••••>
  Hãïmâñ Khãñ Řăééş_* <••••••••••••••••••••••••••••>
 08185819176
Twitter: @HaimanRaees
 Instagram: Haimanraees
 Infohaiman999@gmail.com


Post a Comment (0)