FASSARAR WAƘAR DIL TU HI BATAA

Fassarar Waƙar Dil Tu Hi Bataa

Sunan waƙa: Dil Tu Hi Bataa

Sunan Fim: Krrish 3

Shekarar Fita: 2013

Haɗa Sauti: Rajesh Roshan

Rubutawa: Sameer

Sunan Kamfani: T-Series

Mawaƙa: Zubeen Garg da Alisha Chinai

Mai Fassara: Haiman Raees

* Dil, Tu Hi Bataa, Kahan Tha Chhupa...

Ka faɗamin zuciyata, a ina ka ɓuya ne?

* Kyun Aaj Suni Teri Dhadkan Pehli Baar...

Me yasa yau ce ranar farko da na Fara jin bugun zuciyar ka?

* Dil, Tu Hi Bataa, Kahan Tha Chhupa...

Ka faɗamin zuciyata, a ina ka ɓuya ne?

* Kyun Aaj Suni Teri Dhadkan Pehli Baar...

Me yasa yau ce ranar farko da na Fara jin bugun zuciyar ka?

* Haan, Dil Ne Mere, Sun Li Tere

Tabbas, zuciyata taji

* Dil Ki Pukaar... Dil Ki Pukaar... Dil Ki Pukaar...

Kira daga Zuciyar ki.

* Duniya Jhoothi Lagti Hai (x2)

Duniyar nan ta zamo ƙarya

* Sapna Sachha Lagta Hai

Yayinda mafarki na ya zamo min gaskiya

* Chhup Ke Teri Baahon Mein

(Daga) Kasantuwa a tsakankanin hannuwanka

* Sab Kuchh Achcha Lagta Hai

Sai komai ya zamo daidai

* Yeh, Aisi Hawa, Aisi Leher...

Wannan ita ce irin iskar, kuma wannan ita ce igiyar ruwan.

* Jismein Saare Beh Jaate Hain Yahaan...

Wacce take kama kowa ta nannaɗe shi ta tafi da shi...

* Beh Gayi Main, Keh Gayi Main

Nima na kamu ne shi yasa na ce...

* Jo Bhi Mujhe Kehna Tha

Abinda kawai na ke so in ce (shi ne)...

* Beh Gayi Main, Keh Gayi Main

Nima na kamu ne shi yasa na ce...

* Jo Bhi Mujhe Kehna Tha

Abinda kawai na ke so in ce (shi ne)...

* Haan, Dil Ne Mere, Sun Li Tere

Tabbas, zuciyata taji

* Dil Ki Pukaar... Dil Ki Pukaar... Dil Ki Pukaar...

Kira daga Zuciyar ki.

* Dil, Tu Hi Bataa…

Zuciya ta ka faɗa min

* Baahon Mein Falak Hota Hai (x2)

(a duk) lokacin da sararin Samaniya ta wanzu a gare ki

* Jannat Yeh Zameen Lagti Hai

Sai duniya ta koma tamkar Aljanna.

* Kya Pyaar Mein Yeh Hota Hai

Shin hakan na faruwa ko yaushe a soyayya?

* Har Cheez Haseen Lagti Hai

Har komai ya zamo kyakkyawa (haka?)

* Dil, Khona Hi Tha, Hona Hi Tha…

Dama hakan sai ta faru, zuciyar dama lallai ne sai ta ɓace

* Is Dil Pe Kisi Ka, Bas Hi Kab Chala…
Wa ke da iko ne akan wannan Zuciyar?

* Chali Main Chali, Haan Pyaar Ki Kali...

Na kasance ina tafiya tamkar tohon fulawar soyayya.

* Leke Wafa Ki Sadaayein…

Ina magana yayin da aminci ke tattare da ni

* Chali Main Chali, Haan Pyaar Ki Kali...

Na kasance ina tafiya tamkar tohon fulawar soyayya.

* Leke Wafa Ki Sadaayein…

Ina magana yayin da aminci ke tattare da ni

* Haan, Dil Ne Mere, Sun Li Tere

Tabbas, zuciyata taji

* Dil Ki Pukaar... Dil Ki Pukaar... Dil Ki Pukaar...

Kira daga Zuciyar ki.

* Dil, Tu Hi Bataa, Kahan Tha Chhupa...

Ka faɗamin zuciyata, a ina ka ɓuya ne?

* Kyun Aaj Suni Teri Dhadkan Pehli Baar...

Me yasa yau ce ranar farko da na Fara jin bugun zuciyar ka?

La, La La La, La La La…

* Haan, Dil Ne Mere, Sun Li Tere

Tabbas, zuciyata taji

* Dil Ki Pukaar... Dil Ki Pukaar... Dil Ki Pukaar...

Kira daga Zuciyar ki.

<••••••••••••••••••••••••••••>
  Hãïmâñ Khãñ Řăééş <••••••••••••••••••••••••••••>
 08185819176
Twitter: @HaimanRaees
 Instagram: Haimanraees
 Infohaiman999@gmail.com
Post a Comment (0)