FASSARAR WAƘAR TU HI JUNOON

Fassarar Waƙar Tu Hi Junoon

* Sunan Waƙa - Tu Hi Junoon

* Sunan Fim - Dhoom 3

* Shekarar Fita - 2013

* Haɗa Sauti - Pritam

* Rubutawa - Sameer Anjaan

* Sunan Kamfani - YRF Music

* Mawaƙi - Mohit Chauhan

* Mai Fassara - Haiman Khan Raees

* Tu Chhareri Dhoop Hai, Tu Karaari Shaam

Ke tamkar ladabtaccen hasken rana ce ke tamkar natsattsen yammaci ce

* Dil Kahe Barbaad Ho Ja… Leke Tera Naam

Zuciyata na ce min in Hallaka kaina saboda sunan ki

* Tu Chhareri Dhoop Hai, Tu Karaari Shaam

Ke tamkar ladabtaccen hasken rana ce ke tamkar natsattsen yammaci ce

* Dil Kahe Barbaad Ho Ja… Leke Tera Naam

Zuciyata na ce min in Hallaka kaina saboda sunan ki


* Tu Chale To Din Chadhe, Tu Bujhe To Raat

Idan kina tafiya sai dare ya bayyana idan kika tsaya sai dare ya ɓace

* Dil Kare Kurbaan Karoon, Tujhpe Apni Jaan

Zuciyata tana so na Sadaukar da kaina saboda ke

* Tu Hi Junoon… Tu Hi Karaar…

Ke ce Soyayya ta... Ke ce Gamsuwa ta

* Junoon…
Soyayya...

* Tu Hi Junoon… Tu Hi Karaar…

Ke ce Soyayya ta... Ke ce Gamsuwa ta

Hey… Hey Hey Hey Ai… Ae… Hoo... Oho… Hmmm Ooo…

* Taare… Saare Ke Saare…

Dukkanin Taurari

* Thagne Lage Hain Ab Mujhe...

Suna ƙoƙarin sace ni yanzu

* Tu Hi Junoon…

Kece Soyayya ta

* Din Mein, Sapne Dikhaane… Lagne Lage Hain Ab Mujhe

Sun fara nuna min Mafarkai da rana tsaka

* Tu Hi Sukoon…

Ke ce Nutsuwa ta

* Tu Bandhi Zanjeer Hai

Ke tamkar ankwa ne

* Tu Kasakati Heer

Ke Masoyiya ce mai ƙishirwa

* Dil Kare Tere Liye Rakh Doon Dil Ko Cheer

Zuciyata tana so ta tsaga kanta saboda ke

* Tu Thirakata Teer Hai

Ke tamkar kibiya ce mai rawa

* Do Dhaari Talwaar

Kuma tamkar Takobi mai kaifi biyu

* Dil Kare Hanste Hue Le Loon Tere Vaar

Zuciyata tana so in yi murmushi sannan in barki ki soke ni

* Tu Hi Junoon… Tu Hi Karaar…

Ke ce Soyayya ta... Ke ce Gamsuwa ta

* Junoon…
Soyayya...

* Tu Hi Junoon… Tu Hi Karaar…

Ke ce Soyayya ta... Ke ce Gamsuwa ta

* Aasmaan Siya Ghulne Laga Sa Hai

Sararin samaniya fa kamar ta fara narkewa

* Ghula Ghula Sa…

Ta ma narke

* Baadlon Ka Dil Khulne Laga Sa Hai

Zuciyar gajimare kamar fa tana buɗewa

* Khula Khula Sa…

Ta ma buɗe

* Tu Mila Khila Din Raat Dhal Gayi

Tun da na haɗu da ke sai gari na ya waye, dare na ya ƙare

* Khila Khila Sa…

(gari) ya waye

* Daag Chaand Ka Dhulne Laga Sa Hai...

Tabban da ke jikin wata sun fara ɓacewa

* Likh Diya Dil Ki Kalam, Se Tumhara Naam

Na rubuta sunan ki da alƙalamin zuciya ta

* Baandh Ke Taaveez Main, Pehnu Subah-O-Shaam

Kamar laya, haka zan sagala shi a wuya dare da rana

* Tu Chale To Din Chadhe, Tu Bujhe To Raat

Idan kina tafiya sai dare ya bayyana idan kika tsaya sai dare ya ɓace

* Dil Kare Kurbaan Karoon, Tujhpe Apni Jaan

Zuciyata tana so na Sadaukar da kaina saboda ke

* Tu Hi Junoon… Tu Hi Karaar…

Ke ce Soyayya ta... Ke ce Gamsuwa ta

* Junoon…
Soyayya...

* Tu Hi Junoon… Tu Hi Karaar…

Ke ce Soyayya ta... Ke ce Gamsuwa ta

* Tu Hi Junoon… Tu Hi Karaar…

Ke ce Soyayya ta... Ke ce Gamsuwa ta

* Tu Hi Junoon… Tu Hi Junoon…

Ke ce Soyayya ta

* Tu Hi Karaar… Tu Hi Karaar…

Ke ce Gamsuwa ta

* Tu Hi Junoon… Tu Hi Karaar…

Ke ce Soyayya ta... Ke ce Gamsuwa ta


* Tu Hi Junoon… Tu Hi Karaar…

Ke ce Soyayya ta... Ke ce Gamsuwa ta


<••••••••••••••••••••••••••••>
  Hãïmâñ Khãñ Řăééş <••••••••••••••••••••••••••••>
 08185819176
Twitter: @HaimanRaees
 Instagram: Haimanraees
 Infohaiman999@gmail.com
Post a Comment (0)