GA WASU TAMBAYOYI DAYAKAMA MUSULMAI SU AMSASU
Ka ranta zaka/ki amfana
Awane wata akafara saukar da QUR,AN?
muharram
ramadan√
safar
rajab
1surori nawane a Qur'ani?
110
100
60
114√
2wane annabine aka saukarma zabura?
\A/ Musa
\B/Isa
\C/Dauda√
\D/Ibrahim
3kalmomi nawane a Qur,ani?
86,430
86,340
83,640√
83,460
4wane annabine aka kirashi mai hikima?
ibrahim
yusuf
lukman√ {amma ba annabi bane}
5wane garine akakira da BALADUL,AMIN a Qur,an?
madina
makkah√
sham
sin
6wace matace ALLAH ya ambaci ainihin sunanta a Qur,an?
maryam√
khadija
aisha
hauwa,u
7surori nawa aka saukar a MAKKAH?
86√
114
28
60
8awane gari akasaukar da surar karshe?
makkah
madina√
sham
9wannene wanda basunan ranar tashin al,qiyamaba a QUR,AN?
yaumIl,jam,i
yaumil tagabun
yaumil fasli
yaumil fana,i√
10awace surace aka bada tarihin ASHABUL KAHFI?
baqra
Jinni
kahfi√
11surori nawane suka fara da QAD?
1√
2
3
4
12surori nawane suka fara da INNA?
6
8
7
4√
13awace surace babu harafin RA?
ikhlasi√
nasi
falaq
ma,un
14awace sura aka ambaci annabi yusuf banda suratul YUSUF?
ahzab
gafir
rum
nur√
15sau nawa aka ambaci FABI,AYYI,A,LA,I RABBIKUMA TUKAZZIBAN?
26
36
31
28
16surori nawane sunayensu lokacin SALLAH NE?
4
1√
2
3
15waccece wadda ba suraba a QUR,AN?
suratul waqi,A
suratul musa√
suratul maryam
suratul Ibrahim
16wace surace bata fara da BISMILLAHI ba?
tawba√
hudu
yunus
anbiya,i
17awane garine akafara saukar da SURAR farko?
madina
makkah√
sham
sin
18wace surace sunanta sunan YAKI NE?
ahzab√
hahsri
ankabut
gashiya
19wacce surace take karewa da harafin DAL?
nasi
falaq
kawsar
ikhlasi √
20wane masallacine ba,a ambata a QUR,AN?
masjid haram
masjid quba√
masjid aqsa
masjid nabi
21surori nawane suka fara harafi daya (1) kacal?
3√
5
4
2
22wannene ba sunan gunkiba a QUR,AN?
lata
uzza
goga√
wudda
23menene zinatul hayatud DUNYA A QUR,AN?
malu wal banuna√
insi wal jinni
la,ibun walahwu
barri wal bahar
24wane gidane mafi raunin gida da,aka ambata a QUR,AN?
gidan tururuwa
gidan gizo gizo√
gidan sauro
gidan tsuntsu
25wace surace tafara da lafazin SURATUN?
nur
rum
ahzab
saffaf
26mene sunan bishiyar datake acikin aljannah?
khuldi√
janna
zaytun
zaqum
27wace surace yafi tsayi a QUR,AN?
nisa,i
baqra√
al,imran
yusuf
28wace surace sunanta sunan tafkine?
ahzab
gashiya
kawsar√
namli
28wane mala,ikane ba,a ambace shiba a QUR,AN?
jibirilu
azara,ilu√
harut
mika,ilu
30wanene wanda ba sunan QUR,AN BA?
al,furqan
al,kitab
al,nur al,shams√
Pls share for the sake of Allah.
Masha Allah!!!