FASSARAR WAƘAR JEENE LAGA HOON

Fassarar Waƙar Jeene Laga Hoon

Sunan Waƙa: Jeene Laga Hoon

Sunan Shiri: Ramaiya Vastavaiya

Shekarar Fita: 2013

Sauti: Sachin-Jigar

Rubutawa: Priya Panchal

Kamfani: Tips Music

Mawaƙa: Atif Aslam & Shreya Ghoshal

* Jeene Laga Hoon Pehle Se Zyada

Ina Rayuwa fiye da yadda na taɓa yi a baya

* Pehle Se Zyada Tum Pe Marne Laga Hoon

In mutuwa a kanki fiye da yadda nake yi a baya

* Main Mera Dil Aur Tum Ho Yahaan

Ni Da Zuciyata Da Kuma ke Duk muna nan

* Phir Kyun Ho Palkein Jhukaaye Wahaan?

To me yasa kuma kika Tsaya anan kina mai Kallon ƙasa?

* Tum Sa Haseen Pehle Dekha Nahin

Ban taɓa ganin kyakyawa kamar ki ba

* Tum Is Se Pehle The Jaane Kahaan?

Shin wa ya san inda kike ne Tuntuni?

* Jeene Laga Hoon Pehle Se Zyada

Ina Rayuwa fiye da yadda na taɓa yi a baya

* Pehle Se Zyada Tum Pe Marne Laga Hoon

In mutuwa a kanki fiye da yadda nake yi a baya

* Rehte Ho Aake Jo Tum Paas Mere

Idan kina kusa da ni

* Tham Jaaye Pal Yeh Waheen Bas Main Yeh Sochoon

Sai in yi fatar ina ma lokaci na zai tsaya cak!

* Sochoon Main Tham Jaaye Pal Yeh Paas Mere Jab Ho Tum (x2)

Na kan yi fatar ina ma lokaci na ya tsaya cak in kana kusa da ni

* Chalti Hain Saansein Pehle Se Zyada

Numfashina yana bugawa fiye da da

* Pehle Se Zyada Dil Theharne Laga...

Zuciyata tana tsayawa fiye da da

* Tanhayion Mein Tujhe Dhunde Mera Dil

A yayin Kaɗaici, Zuciyata ke take bincike

* Har Pal Ye Tujhko Hi Soche Bhala Kyon?

Me yasa ta ke tunanin ki a koda yaushe?

* Tanhayi Mein Dhunde Tujhe Dil, Har Pal Tujhko Soche (x2)

A yayin Kaɗaici, Zuciyata kai take bincike, Me yasa ta ke tunanin ka a koda yaushe?

* Milne Lage Dil Pehle Se Zyada

Zuciyoyi sun fara haɗuwa fiye da da

* Pehle Se Zyada Ishq Hone Laga

So yana wanzu fiye da da


<••••••••••••••••••••••••••••>
  Hãïmâñ Khãñ Řăééş <••••••••••••••••••••••••••••>
 08185819176
Twitter: @HaimanRaees
 Instagram: Haimanraees
 Infohaiman999@gmail.com
Post a Comment (0)