ƊAN FASHI 35-36

*DAN* *FASHII!!*
*BY* *:* *ANFA*
*PAGE* *35* */* *36*
Wannan shafin nasadaukar dashi gareki kawar alkahiri ZUWAIRA (UMMU MARYAM) wallahi inayinki irin totally dinnan amma nakusa cewa ZUWAIRU danyafi dadi🤣😜
Ba k'araman dad'i HUMAIRA tajiba 'yadda taji MOMY nacewa saitafi yadda take dama....
Tundaga ranar da HUMAIRA tadawo Momy ke kula da ita da yaranta '..
Ranar wata lahadi da yamma dady yashigo yasa aka kira mishi HUMAIRA tanazuwa "DADY gani ''yauwa auta naje nagama miki komaine 'inaso kicigaba da masters d'inki ne 'ko bakyaso? "
Wayyo dady" HUMAIRA ta k'ank'ane dady "wallahi inaso momy nagefe tana murmushi ''
"to aifa shikenan HUMAIRA ta dawo shagwab 'a ta dawo' to gwanda ma kirage ga jikokinan kinsama mana nida abbanku ko? "
"a a wallahi momy ni haryanzu banida y'ay'a 'to wad'annan fa? "na anty safiyya ne nibanawaba tana maganar tana turo Baki dariyama tabasu..
"to shikenan ya isa auta gobe Monday ko?"a abba gobe Monday 'yauwa to gobe zakifara zuwa nasamam miki maitayaki rainon twins itakuma jidda namata rigester a school itama inkika fita saiki ajiyeta inkintashi ki d'aukota..
Inkuma baku tashiba sai aje ad'aukota daganan "kai barshima kikaita kawai sai ad'aukota gudun sab'ani ko yakika gani hajiya? "
"a wallahi yayi hakanma..
"Allah sarki abbana i love you modern anything in the world "wow that's why I love you too...
"o kinfi san abbanki dani ko? "to MOMY da ina shan wahala abbanane yake ta k'ok'arin ganin ya k'wato ni..
"HUMAIRA momynki ita tamatsa sainaje Nigeria natahidake wai saboda tana mugayan mafarki yanzu akanki..
....momy kema kinsan you are so special to me bazan iya had 'daki dakowaba ketadabance 'dariya momy tayi..
Washe gari humaira tayi wanka tazauna gaban dressing mirror tana tsantsara makanta kwalliya dan rabonta da kwalliya maisunan ta kwalliya tunkafin zamanta gidan master aranta tace "
"HUMAIRA is back dan daga yanzu takoma asalin humaira bayan tagama makeup d'inne ta d'auko riga da skirt na kanti cikin kayan da momy tasaimata tun kafin ta dawo..
Bayan tagama tayana kanta da mayafi wow abunda nukaina na iya furtawa kenan ...
Fans bari namuku wata gulma idan master yaga humaira yauko hmmmmm Ba a magana fa😜
Gawani hill datasa mai shegen tsini tajuya ta k'are makanta kallo dan ita kanta tasan tahad 'u saidai mahassadi Kai ko hasidin iza hasadan yaga humaira saiya yabeta..
Baza katab 'a cewa tanada aureba balle y'ay'a 'haka ta tako cikin k'asaita tanufo falon momy suna kan dining "
"wow"
Abunda momy ta fad'i kenan yajawo hankalin dady yakalli inda take kallo sukayi murmushi "kai auta wannan irin kyau haka tayi dariya kai momy to banadawoba? "
"a gaskiya nasheda HUMAIRAN da tafara dawowa "gaskiya ni momy bazani da yaranchan ba tana pointing twins d'inta.
"to ubanwa zaki barmasu? "kezan barmawa? To wane nonon zasusha ?"tayi dariya momy ganaki ko kuma dady yasiyo madara ko kikira babansu yakawo..
"chab momy ni ko nmbrshibanida 'dan fashin mezaisa nasaka nmbrshi awayana to waima nida ko wayar ma banida balle nmbrshi.....
"to kidaina cemishi d'an fashi tunda uban y'ay'ankine saiga jidda amfito da it's cikin uniform d'inta ''
"Wow my sweet baby kinyi kyau wallahi Cristy narik 'e da hannunta ta k'wace ta nufi gun momynta dasauri humaira ta d'afata sama tana juyawa da ita suna dariya dukansu...
"waike ba aiki bane ajikinkiba? To ai yawarke kinsan bairin wanda akeyi akamunba two days ne mutum kedawowa normal...
To dady zamu wuce "to Allah yakiyaye hanya 'da sauri humaira ta d'uk'a kusa da dady tana koro mishi addu'oi bakomai humaira inbanmukuba wazanmawa...? "
Allah yabani arzi 'ki ne sabida inkula daku sannan intai maki Al'umma annabai tashikije kinji anajiranki Allah yamiki albarka "ameen abbana yama jidda kiss agoshi yaciro kud 'I yabata tasa hannu ta amsa tana godiya suka fita....
Suna fita harabar gidan motocine tagani harguda uku sababbi gal murmushi tayi tana k'ara kwararo ma abbanta addu 'oi ..
Suka shiga motar Cristy narik 'e da twins d'aya a baya d'aya ahannu...
Suka ajiye jidda school d'aya daga cikin escort d'inne yakaita class ..
Suna isa Cambridge University oll eyes on them harsuka isa parking space dasauri suka zagayo domin bud'e mata mota ahankali taziro k'afarta kowa wow...
gashi tasha no respect a fuskarta kai had'uwar da humaira tayi fad'ama westing of time ne....
Muje zuwa lol
Post a Comment (0)