ƊAN FASHI 39-40

DAN* *FASHII!!*
*BY* *:* *ANFA*
*PAGE* *39* */* *40*
Mai dambuna bazan taba mantawa dakeba wlh nagode sosai kina raina akullum ina yabanki saboda kinchancnanci fiye dahaka tnx for the love and support 🤝😍😜
Dariya abun yaba humaira "keko basira 'taya za ai yabiyoni bayan baisan inda nakeba.
"ko baisan inda kikeba zai nemeki kinsan garin masoyi baya nisa....!
Dariya ma maganar basira ta bata "to ai koda yabiyoni wallahi saiya raina kanshi dan a yanzu zannuna mishi true colour dina....
"to adaimushi ahankali kar garin hukunci ki afka hannu "tab wallahi vama zaiga wannan fuskarba balle yace zaimun wani abun danni ayanzu nawuce ajinshi saidai nagaba dashi "
Tayi dariya "hmmmmm mudaijezuwa humaira zaki bani labari namijinefa kekuma macce...
Haka sukaita hirarsu har basira ta tafi....
Bayan kwana biyu yautakama Monday humaira tashirya tanufi school itakadai batare da Jidda ba saboda ita yau driver ne yakaita... "
Tana isa escort dinta suka fito dagudu suka bud 'e mata k'ofa ta fito cikin riga da skirt na yadi pink and blue ya matuk 'ar matseta musamman yadda ta k'ara k'ibannan..
A hankali tafara taku domin shiga class tana kaiwa daidai kwanar dazata sadata da class d'insu 'taji tayi karo da mutum dasauri ta d'uk'a domin kwasar wayoyinta dasuka fad'i har d'aya nafashewa dasauri ta d'ago Kafin ta ida d'agowa tace ...!
"haba mal...
Bata k'arasaba saboda Wanda ta gani tsaye a gabanta ' gabanta yayi mummunar faduwa amma ta dake ta rab'a tagefanshi xata wuce ya fincikota fad 'o jikin shi...
"kaga malam banason iskanci "haba baby kinsan tunyaushe nazo ina nemanki? "
"pls kiyi hakuri kiyafe man nasan nayi kuskure amma shiyaja miki wannan mara imanin... "
"kitausayaman "yana rungume da ita kamar zaiyi kuka.
Tayi saurin k'wace jikinta tashige class d'insu tana shiga yabiyota atare suka k'arasa ya kuma fincikota agaban students d'in..
"wai miye haka tana mishi magana ahankali ga uwar kunya ta rufeta.
Kamal yajiyo yana kallonsu yak'araso wurin "kamal kaganta itace nagaya maka ina nema duk yarude pls kabata hakuri dan Allah..
"to kasaketa mugama karatu sai musan abunyi? "
Dasauri ta k'wace jikinta tare dacewa "
"kar kasake tab'ani wallahi coz I'm not your class ta ja wani uban tsaki tawuce tazauna ahun yayi mishi ciwo amma bayadda zaiyi ita kanta tayi mamakin yadda tayi mishi wannan rashin kunyar vatare daya maretaba...!
sai jin kuskus kakeyi yana tashi acikin class d'in saida kamal yadaka musu tsawa sannan sukayi shuru.
Yaja hannun master suka fita yanata tausar zuciyarshi..
Bayan sungama lecture sunfito itada basira zasu wuce gida ' yagansu yak'arasu tare dayi musu sallamabasira ta amsa itako humaira juyar dakai tayi...
"k'awarmu pls kitayani bada hakuri atausaya man "
"kayi hakuri insha Allah zata dawo daidai yace "yauwa danyadda naganku tare nace to kece k'awar tamu?"
Taja tsaki mtswwwww "kinsan banason tsakiko ranshi ab'ace yake maganar yafincikota ya natseta ajikinshi suna kallon Juna tafara kuci niyar k'wacewa amma takasa...
Yadda suke kallon juna jiyayi kawai yana sha'awar kissing d'inta aiko bata ankaraba taji yafara kissing dinta ahankali ' ta dunga tureshi amma ta kasa itako basira saitavasu wuri saida yagaji dan kanshi sannan yasaketa...
Yana sakinta tace mugu kawai naye tayi saurin shigewa mota dama anbud'e mata k'ofar motar ita akejira...
Yak'arasa gun basira "pls bani numberta tace ok saita bashi sukayi sallama....!
Tunda humaira takoma master yaketa kiranta amma taki d'auka saboda taga lokacin da basira tabashi numberta..
Three days after.
Humaira nakwance da daddare tanataji yanakira taki d'agawa chandai ta d'auka..
"wai miye? "
"pls listen to me i want to talk to you but it has to be verbal......!
Muje zuwa lol
My hakabs I love you so very much u are so amazing 'special and kind i heart u wujiga wujiga 😜🤝
mmn Khaery ta i love you so very much wlh keta baban khaerat ce ke daya wallah inyakaro muzo muja rengem ooooo😜🤣💃
Post a Comment (0)