FASSARAR WAƘAR SUN SAATHIYA

Fassarar WaΖ™ar Sunn Saathiyaa

* Sunan WaΖ™a - Sunn Saathiyaa

* Sunan Fim - ABCD – Any Body Can Dance 2

Shekarar Fita - 2013

* HaΙ—a Sauti - Sachin-Jigar

* Rubutawa - Mayur Puri

* Kamfani - Sony Music

* MawaΖ™iya - Priya Panchal

* Mai Fassara - Haiman Khan Raees

Haan... Aaaa Haan… Haan…

* Sun Saathiya Mahiya

Saurara Masoyina, abin Ζ™aunata

* Barsa De Ishqa Di Syahiyaa...

Ka sa tawadar so ta koma ruwan sama

* Hoon Piya Bas Teri Main

Ya kai Masoyina, ni taka ce kai kaΙ—ai

* Ho O... Chhule Toh Khari Mein

Idan ka taΙ“a ni ne kawai zan zamo mai karamci

Haan... Aaaa Haan… Haan…

* Hoon Piya Bas Teri Main

Ya kai Masoyina, ni taka ce kai kaΙ—ai

* Ho O... Chhule Toh Khari Mein

Idan ka taΙ“a ni ne kawai zan zamo mai karamci

* Toh Khari Main, Khari Main, Khari Main…

A sannan ne kaΙ—ai zan zama mai Karamci

* Sun Saathiya Mahiya

Saurara Masoyina, abin Ζ™aunata

* Barsa De Ishqa Di Syahiyaa...

Ka sa tawadar so ta koma ruwan sama

* Rang Jaaun, Rang Rang Jaaun Re, Haari Mein

Ya kamata inyi kwalliya, na manta da kaina

* Tujh Pe Main Jhar Jhar Jhar Jaoon, Haari...

Zan iya Sadaukar da komai nawa a kanka, ni taka ce dukka

* Hoon Piya Bas Teri Main

Ya kai Masoyina, ni taka ce kai kaΙ—ai

* Ho O... Chhule Toh Khari Mein

Idan ka taΙ“a ni ne kawai zan zamo mai karamci

* Toh Khari Main, Khari Main, Khari Main…

A sannan ne kaΙ—ai zan zama mai Karamci

* Rang Jaaun, Rang Rang Jaaun Re, Haari Mein

Ya kamata inyi kwalliya, na manta da kaina

* Tujh Pe Main Jhar Jhar Jhar Jaoon, Haari...

Zan iya Sadaukar da komai nawa a kanka, ni taka ce dukka

* Hoon Piya Bas Teri Main

Ya kai Masoyina, ni taka ce kai kaΙ—ai

* Ho O... Chhule Toh Khari Mein

Idan ka taΙ“a ni ne kawai zan zamo mai karamci

* Toh Khari Main, Khari Main, Khari Main…

A sannan ne kaΙ—ai zan zama mai Karamci

<••••••••••••••••••••••••••••>
  Ι§Γ£Δ±mΓ£Ε‹ KΙ§Γ’Ε‹ Ε˜Γ’Γ©Γ©Κ‚ <••••••••••••••••••••••••••••>
       08185819176
Twitter: @HaimanRaees
Instagram: Haimanraees
Infohaiman999@gmail.com

Post a Comment (0)