HADIN KAZA

*KI KULA DA KANKI GROUP* 👰

*HADIN KAZA MAI NONON RA'KUMI*

Yar uwa ki nemi budurwar kaza a yanka a fige ta amma fa kar a yanka ta gunduwa gunduwa ki barta a gudan ta ki sata a tukunya sai ki samu nonon rakumi ki zuba a ciki(shi ne a madadin ruwa dan ba zaki sa ruwa a ciki ba)ki samu magarya ki tafasa ki juye ruwan a cikin kazar,ki đauko citta da dakakken kanumfari da kuma minannas sai ki zuba a ciki ki ďora akan wuta bayan wani lokaci sai ki jajjaga kayan miya ki zuba a ciki.....ki bari ta dahu sai ki sauke ki cinye kazarki ki shanye romon tas,wannan hadin yana da matukar kyau yar uwa ki gwada zaki sha yabo a wajan mai gida🙈🙈🙈🙈🙈

*KI KULA DA KANKI GROUP* 👰

Daga taskar yar uwar ku
 Maman Usman
*08032629076*

Ban hana a tura wa yar uwa ko kuma group ba amma kar a canza min post dan ban yafe ba.

Post a Comment (0)