FASSARAR WAƘAR ADHURI ZINDAGI

FASSARAR WAƘAR ADHURI ZINDAGI 

* Sunan Waƙa - Adhuri Zindagi

* Sunan Fim - Teraa Surroor

* Shekarar Fita - 2016

* Haɗa Sauti - Himesh Reshammiya

* Rubutawa - Sameer Anjaan

* Sunan Kamfani - T-Series

* Mawaƙi - Rituraj Mohanty

* Mai Fassara - Haiman Khan Raees 

* Dil Akela Hai Bada Haan…

Zuciyata tana cikin kaɗaici 

* Kyun Rahoon Main Tanha Haan…

Me yasa zan ci gaba da kasancewa a cikin kaɗaici? 

* Yeh Ilteja Hai, Tujhse Meri…

Wannan shi ne roƙo na a gare ki 

* Adhuri Zindagi Hai, Tu Karde Muqammal (x2)

Rayuwa ta ba a cike take ba, ki cika min ita (ta hanyar kasancewa tare da ni) 

* Jab Bhi Kabhi, Falak Pe Nazar Jo Gayi

A duk lokacin da na kalli Sararin Sama

* Toh Socha Maine Har Pal Yahi, Tu Hai Khudaaya

Na kan tuna ki a matsayin Uwargijiyata/shugaba ba 

* Musalsal Yahi, Chalein Hain Armaanon Mein Bhi

Wannnan itace cakwakiyar da ke wanzuwa a cikin Muradai na 

* Guftagoo Tune Jo Ki, Dil Ko Rulaaya

Zantukan da muka yi da ke su ke zuciyata yin kuka 

* Sajdon Mein Jab Bhi Tera Hi Naam Leke Yeh Sar Jhukaaya

A duk lokacin da na ɗauki sunan Ki na rusuna domin yin addu'a 

* Tere Hi Ashqon Mein Maine Hai Kyun Apna Hi Aks Paaya

Me ya sa nake ganin kaina a cikin hawayen ki? 

* Dil Akela Hai Bada Haan…

Zuciyata tana cikin kaɗaici 

* Kyun Rahoon Main Tanha Haan…

Me yasa zan ci gaba da kasancewa a cikin kaɗaici? 

* Yeh Ilteja Hai, Tujhse Meri…

Wannan shi ne roƙo na a gare ki 

* Adhuri Zindagi Hai, Tu Karde Muqammal (x2)

Rayuwa ta ba a cike take ba, ki cika min ita (ta hanyar kasancewa tare da ni) 

* Yeh Ilteja Hai, Tujhse Meri…

Wannan shi ne roƙo na a gare ki 

* Adhuri Zindagi Hai, Tu Karde Muqammal (x2)

Rayuwa ta ba a cike take ba, ki cika min ita (ta hanyar kasancewa tare da ni) 

* Aksar Yahaan, Mila Hai Sabko Hi Dagah

Sau da yawa ana yaudarar wasu a soyayya 

* Magar Mujhko Hai Mili, Teri Panaahein

Amma ni na samu mafaka a tare da ke 

* Firta Kahaan, Main Dar Dar Tanha Yahaan

(baccin haka) da nima Haka ta zuwa wancan ƙofar da wannan ƙofar cikin kaɗaici 

* Jo Rehti Na Yun Mere Sang, Teri Duaayein

Ba don na samu sanya albarkar ki ba 

* Maazi Ki Yaadein Jalti Hai Saath Mushkil Tujhe Bhulana

Tunanukan baya suna ta ziyarta ta, abu ne mai wahala in iya mantawa da ke 

* Mujhko Yeh Raatein Deti Hain Zakhm Marham Mujhe Lagaana

Waɗannan dararen suna cutar da ni, don Allaah ki ɗan taimaka da magani 

* Dil Akela Hai Bada Haan…

Zuciyata tana cikin kaɗaici 

* Kyun Rahoon Main Tanha Haan…

Me yasa zan ci gaba da kasancewa a cikin kaɗaici? 

* Yeh Ilteja Hai, Tujhse Meri…

Wannan shi ne roƙo na a gare ki 

* Adhuri Zindagi Hai, Tu Karde Muqammal (x2)

Rayuwa ta ba a cike take ba, ki cika min ita (ta hanyar kasancewa tare da ni) 

* Yeh Ilteja Hai, Tujhse Meri…

Wannan shi ne roƙo na a gare ki 

* Adhuri Zindagi Hai, Tu Karde Muqammal (x2)

Rayuwa ta ba a cike take ba, ki cika min ita (ta hanyar kasancewa tare da ni)

<••••••••••••••••••••••••••••>
  Hãïmâñ Khãñ Řăééş <••••••••••••••••••••••••••••>
 08185819176
Twitter: @HaimanRaees 
 Instagram: Haimanraees 
 Infohaiman999@gmail.com

Post a Comment (0)