Fassarar Waƙar Dandaalayyaa
Waƙa: Dandaalayyaa
Fim: Baahubali 2
Sauti: M.M Keeravani
Rubutawa: M.M Keeravani
Rerawa: Kala Bhairava
Fassarawa: Haiman Raees
* Padamara kondallo...vaalina sooreeda
Kaine Ranar Mu Wacce Take Hutawa A Tsibiran Yammaci
* Pagilina kotalane...vadilina maaredaa
Kai Ne Sarkin Mu Wanda Ya Ajiye aikin gina Masarautar mu
* Tadisina kannullo malli udayinchi...kalalo devudila kaapai untava
Ka sake miƙewa daga hawayen idanunmu domin ka kare mu kamar abin bautar mu
* Nee adugulake madugulu...votthe vallam
Mu Kuma zamu bi bayan ka
* Nuvvante praanam icche vallam memayya
Za mu sallama rayukan mu gare ka
* Dandaalayya dandalayya...maathone nuvvundaalayya ||2||
Jinjina Wa Sarki... Muna Fatar zaka ci gaba da kasancewa tare da mu a koyaushe
* Tamanele raajunu mose, bhagyam kaligindanukuntu
Ee bandalu gundelu pongi, pandaga aipoda
Waɗannan duwatsun za suji Matuƙar daɗi, domin dacewa da sukayi da har suka ɗauki nauyin shugaban su
* Tanu chindinche chematalo tadise, punyam dorikindanukuntu
Pulakinchina ee nelantha, pacchaga aipoda
Wannan Ƙasar zata yi Matuƙar alfahari ta kuma wanku tana koriya domin Wanzuwa da tsintar kanta da tayi a ƙarƙashin namijin ƙoƙarin ka
* Nee maatte ma maatayya..Nee choope saasanamayya
Ya Kai Sarki! Kalmar ka ita ce kalmar mu... Kallon ka kuma shi ne umarnin mu
* Maa raju nuvve, tandri nuvve, kodukku nuvve
Maa aayuvu kuda needayya
Kai ne sarkinmu, Mahaifin mu kuma ɗan mu, rayuwar mu taka ce
* Dandaalayya dandalayya...maathone nuvvundaalayya ||2||
Jinjina Wa Sarki... Muna Fatar zaka ci gaba da kasancewa tare da mu a koyaushe
<••••••••••••••••••••••••••••>
ɧãımãŋ Řâééʂ
<••••••••••••••••••••••••••••>
08185819176
Twitter: @HaimanRaees
Instagram: Haimanraees
Infohaiman999@gmail.com
Miyan Bhai Ki Daring