FASSARAR WAƘAR MERE HUMSAFAR

Fassarar Wakar Mere Humsafar

Sunan Waƙa: Mere Humsafar

Sunan Shiri: All Is Well

Shekarar fita: 2015

Sauti: Mithoon

Rubutawa: Amitabh Verma

Kamfani: T-Series

Rerawa: Mithoon & Tulsi Kumar

Fassarawa: Haiman Raees 

* Aye Mere Humsafar, Ek Zara Intezaar

Ya ke abokiyar rayuwata, haƙar mu ta kusa cimma ruwa 

* Sun Sadaayein, De Rahi Hai, Manzil Pyaar Ki

Kalli, bigeren so yana kiran mu 

* Aye Mere Humsafar, Ek Zara Intezaar

Ya ke abokiyar rayuwata, haƙar mu ta kusa cimma ruwa 

* Sun Sadaayein, De Rahi Hai, Manzil Pyaar Ki

Kalli, bigeren so yana kiran mu 

* Jisko Duaaon Mein Maanga, Tu Hai Wahi Rehnuma

Kai ne Wannan da nake tambaya a yayin ibadata,

* Tere Bina Mushqil Hai, Ek Bhi Kadam Chalna

Abu ne mai wahala yin taku ɗaya ba tare da kai ba 

* Jisko Duaaon Mein Maanga, Tu Hai Wahi Rehnuma

Kai ne Wannan da nake tambaya a yayin ibadata,

* Tere Bina Mushqil Hai, Ek Bhi Kadam Chalna

Abu ne mai wahala yin taku ɗaya ba tare da kai ba 

* Bin Tere Kahaan Hai, Manzil Pyaar Ki

Idan har babu kai, to kaiwa zuwa ga bigiren so bashi da amfani a wajena 

* Aye Mere Humsafar, Ek Zara Intezaar

Ya kai abokin rayuwata, haƙar mu ya kusa cimma ruwa 

* Sun Sadaayein, De Rahi Hai, Manzil Pyaar Ki

Kalli, bigeren so yana kiran mu

* Na Hum Bewafaa Hain, Na Pyaar Hai Kam Darmiyaan

Ba wai yaudara nake yi ba kuma wai ƙarancin so ne a tsakaninmu ba 

* Par Apni Taqdeerein, Hain Bilkul Hi Judaa

Kawai dai ƙaddarorinmu ne suka banbanta 

* Na Hum Bewafaa Hain, Na Pyaar Hai Kam Darmiyaan

Ba wai yaudara nake yi ba kuma wai ƙarancin so ne a tsakaninmu ba 

* Par Apni Taqdeerein, Hain Bilkul Hi Judaa

Kawai dai ƙaddarorinmu ne suka banbanta 

* Phir Kaise Milegi, Manzil Pyaar Ki

To (In haka ne) kenan ta yaya zamu iya kaiwa zuwa ga bigiren son? 

* Aye Mere Humsafar, Ek Zara Intezaar

Ya ke abokiyar rayuwata, haƙar mu ta kusa cimma ruwa 

* Sun Sadaayein, De Rahi Hai, Manzil Pyaar Ki

Kalli, bigeren so yana kiran mu 

<••••••••••••••••••••••••••••>
ɧãımãŋ Řâééʂ <••••••••••••••••••••••••••••>
08185819176
Twitter: @HaimanRaees 
Instagram: Haimanraees 
Infohaiman999@gmail.com

Miyan Bhai Ki Daring
Post a Comment (0)