KUNUN GYAƊA MAI AYABA

*KUNUN GYADA MAI AYABA*
Ingredient:
Gyada
Ayaba
Gero
Sugar
madara

Yanda akeyi:
Zaki gyara gyadarki kisoyata sama sama kiwanketa kisamu manyan ayabarki ki maikyau ki markadesu kidora akan wuta kibarta dahu idantafara fitarda kumfa kidauko garin nikakkiyar gyadarki 2tbspn kixuba acikin kunun gyadar ki kawo kullun kamu na gero kamar 3spn kidamashi da ruwa kizuba akai zakiga yagame jikinshi yadanyi kauri kisauke idan yakisha kizuba sugar da madara .
Asha lapia .
😋😋😋😘

KUNUN GYADA

Step2 :

Gyada 
Farar shinkafa
Madara
Sugar



Zaki gyara gyadarki kiwanketa kimarkadeta kullu kitace idan kin tace kedurata akan wuta idan tadahu kiwanke farar shinkafarki 1/2spn kizuba kibar shinkafar tadahu saiki sauke kizuba madara da sugar kisha.


*KUNUN GYADA 🍶*

Step3:

Gyada 
Kwakwa
Farar shikafa
Coconut flavour
Madara
Sugar

*yanda akeyi*:

*Zaki dibe bayan kwakwar ki kigurjeta idan gyara gadarki kinniketa kidorata akan wuta yatafasa sau biyu kidauko shinkafarki kizuba idan tadahu kidauko gogaggiyar kwakwarki da coconut flavour dinki kixuba akai kibarshi yayi 2 minute akan wuta kisauke kixuba sugar da madarar ruwa peak milk kisha kokibama mai gida yanada dadi sosai yar'uwa kigwada kigani karki bari baki labari😀😋😋.*

Post a Comment (0)